IGP’s GROUP LIFE INSURANCE SCHEME – CP KOLO YUSUF PRESENTS CHEQUES WORTH OVER 34 MILLION NAIRA TO 10 NEXT TO KINS OF DECEASED POLICE OFFICERS INCLUDING 1 INJURED CPL ATTACHED TO GUMMI DIVISION

IGP’s GROUP LIFE INSURANCE SCHEME – CP KOLO YUSUF PRESENTS CHEQUES WORTH OVER 34 MILLION NAIRA TO 10 NEXT TO KINS OF DECEASED POLICE OFFICERS INCLUDING 1 INJURED CPL ATTACHED TO GUMMI DIVISION. As the CP tasks the beneficiaries to use the money Judiciously As part of the IGP’s welfare initiative to serving, and familiesContinue reading “IGP’s GROUP LIFE INSURANCE SCHEME – CP KOLO YUSUF PRESENTS CHEQUES WORTH OVER 34 MILLION NAIRA TO 10 NEXT TO KINS OF DECEASED POLICE OFFICERS INCLUDING 1 INJURED CPL ATTACHED TO GUMMI DIVISION”

MAULIDIN FARIN JAKADA/ SALEH KAURA

MAULIDIN FARIN JAKADA.. ( 01 ) TARIHIN ABIN TINKAHON TALIKAI… Shi ne: Abul Kasim, Muhammad (SallalLahu alaiHi wa aliHi wa sallam) [53 KH- 11 BH/ 571-633 MLD], dan Abdullahi [81 KH- 53 KH/ 544-571 MLD], dan Abdul-Mutallab [127 KH- 45KH/ 500- 579 MLD], dan Hashim. Bakuraishe, dangantakarsa tana haduwa da Adnan, cikin ‘ya’yan Annabi Isma’ilContinue reading “MAULIDIN FARIN JAKADA/ SALEH KAURA”

Yadda Aka Kama Fatima Lauwali Da Albarusai 991 Zata Kai Ma Ƴan Bindiga A Zamfara

Yan sanda a Jihar Zamfara sun kama wata mata mai suna Fatima Lauwali, da albarusai 991 da take shirin kai wa wani kasurgumin dan bindiga a Jihar. ’Yan Sandan dai wadanda ke runduna ta musamman karkashin DSP Hussaini Gimba, sun kama matar ne mai kimanin shekara 30, bisa zarginta da yin safarar makamai ga ’yanContinue reading “Yadda Aka Kama Fatima Lauwali Da Albarusai 991 Zata Kai Ma Ƴan Bindiga A Zamfara”

Ramadan: A yi Addu’ar ALLAH Ya Kawo Karshen ‘Yan Fashi- Matawalle Ya Nemi Musulmai

Ramadan: A yi Addu’ar ALLAH Ya Kawo Karshen ‘Yan Fashi, Matawalle Ya Nemi Musulmai Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle a ranar Talata ya roki dukkan Musulmai da cewa, a lokacin azumin Ramadana, “su yi addu’a domin kawo karshen ta’addanci, ‘yan fashi da makami, satar mutane, satar shanu da sauran laifuka da ke addabar jihar.” AContinue reading “Ramadan: A yi Addu’ar ALLAH Ya Kawo Karshen ‘Yan Fashi- Matawalle Ya Nemi Musulmai”

AN KIRKIRO ƘUNGIYAR MASU WALLAFA LABARAI A YANAR GIZO MASU ZAMAN KANSU A JIHAR ZAMFARA.

Ƙungiyar mai suna “ZAMFARA NEW MEDIA OPERATORS FORUM” (ZANMOF) an samar da kungiyar ne saboda inganta tare da tsaftace harkokin watsa labarai a yanar gizo. An kirkiro kungiyar ne saboda tsaftace harkokin yanar gizo ta fannin yada labarai  musamman a kafafen sada zumunta domin yaki da kaucewa yada labarun karya wadan da ke kassara duniyarContinue reading “AN KIRKIRO ƘUNGIYAR MASU WALLAFA LABARAI A YANAR GIZO MASU ZAMAN KANSU A JIHAR ZAMFARA.”

‘Mun Kama Soja Dumu-Dumu Yana Ba ’Yan Ta’adda Kaki Da Albarusai’

‘Mun Kama Soja Dumu-Dumu Yana Ba ’Yan Ta’adda Kaki Da Albarusai’ Gwamnatin Jihar Zamfara ta yi zargin cewa an kama wani jami’in soja tare da budurwarsa a kwanan nan bayan an same su da hannu dumu-dumu suna bayar da kakin sojoji da kuma albarusai ga ’yan bindiga a jihar. Mataimkain Shugaban Ma’aikatan Fadar Gwamnatin Jihar,Continue reading “‘Mun Kama Soja Dumu-Dumu Yana Ba ’Yan Ta’adda Kaki Da Albarusai’”

Dara ta ci gida; Ƴan sanda sun kama kwamandan Hisbah na Kano a otal tare da matar aure

Rundunar Hisbah ta jihar Kano ta tabbatar da labarin kama ɗaya daga cikin manyan jami’an ta mai suna Sani Nasidi Uba Remo da ƴan sanda suka yi a Otel a Nomansland dake Unguwar Sabon Gari, bisa zargin yana tare da wata matar aure. Majiyarmu ta jaridar Sahelian ta ta yanar gizo ta ruwaito samun rahotoContinue reading “Dara ta ci gida; Ƴan sanda sun kama kwamandan Hisbah na Kano a otal tare da matar aure”

An Sasanta Rikici Tsakanin Abdul’aziz Yari Da Kabiru Marafa

An Sasanta Rikici Tsakanin Abdul’aziz Yari Da Kabiru Marafa. Shugaban kwamitin riko na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Gwamna Mai Mala Buni ya sasanta tsakanin tsohon gwamnan Zamafara, Abdul’aziz Yari, da tsohon Sanata, Kabiru Marafa da sauran masu ruwa da tsaki. An gudanar da taron zaman lafiyar na awanni uku a sakatariyar jam’iyyarContinue reading “An Sasanta Rikici Tsakanin Abdul’aziz Yari Da Kabiru Marafa”

Ƴan Bindiga 6 A Zamfara Sun Mika Makamansu 14 Da Tarin Alburusai

A cigaba da yunkurinta na tabbatar da tsaron rayukka da dukiyoyin Al’ummar Jihar Zamfara, Gwamnatin Jihar Zamfara karkashin jagorancin Hon Dr Bello Muhammad Matawallen Maradun, a yau ta yi ta yi nasarar karbar tubabbun yan bindiga shida. Tubabbun yan Bindigar sun mika bindigogi 14 tare da Makamai daruruwan albarussai. A yayin karbar bindigogin gwamnatin JiharContinue reading “Ƴan Bindiga 6 A Zamfara Sun Mika Makamansu 14 Da Tarin Alburusai”

Sama Da Ƴan Bindiga 500 Ake Sa Ran Za Su Tuba Bayan Ganawa Da Shiekh Ahmad Gummi

Sama da ‘yan bindiga 500 ake sa ran za su tuba bayan ganawa da Shiekh Gumi Rahotanni daga jihar Kaduna sun ce sama da ‘yan bindiga 500 ake sa ran za su tuba tare da ajiye makamansu, biyo bayan tattaunawa da fitaccen malamin addinin Musulunci Shiekh Ahmad Gumi a baya bayan nan. Jaridar Desert HeraldContinue reading “Sama Da Ƴan Bindiga 500 Ake Sa Ran Za Su Tuba Bayan Ganawa Da Shiekh Ahmad Gummi”

A gaggauce: Kwamishinan Tsaron Jihar Zamfara Da Harkokin Cikin Gida Ransa A Bace.

A gaggauce: Kwamishinan Tsaro Da Harkokin Cikin Gida Ransa A Bace. Kwamishanan tsaro da harkokin cikin gida na jihar Zamfara Abubakar Justice Dauran ya bayyana matsayin mummunan labarin da ‘yan jaridar Sahara suka wallafa a wata kafar yada labarai ta yanar gizo da ke zargin cewa Gwamnatin jihar Zamfara ta sayo Hilux ga wasu ‘yanContinue reading “A gaggauce: Kwamishinan Tsaron Jihar Zamfara Da Harkokin Cikin Gida Ransa A Bace.”

Rangadin Kwamishinan Ƴan Sandan Jihar Zamfara A Masarautar Gusau.

Kwamishinan Ƴan Sanda CP Abutu Yaro fcd, ya ziyar ci karamar hukumar Gusau domin kara samar da hanyoyin zaman lafiya mai dorewa a Jihar Zamfara Kwata. A kokarinsa na tabbatar da haɗin kai tsakanin masu ruwa da tsaki musamman Sarakunan Gargaji, Kwamishinan ƴan sanda CP Abutu Yaro fdc, da wakilin Kwamishinan Tsaro da Harkokin CikinContinue reading “Rangadin Kwamishinan Ƴan Sandan Jihar Zamfara A Masarautar Gusau.”

Adnan Oktar Mai Sinki-Sinkin Mata Har Guda Dubu, An Yanke Masa Hukuncin Shekaru Dubu A Gidan Kaso

Adnan Oktar Mai Sinki-Sinkin Mata Har Guda Dubu (1000) An Yanke Masa Hukuncin Shekaru Dubu A Gidan Kaso Adnan Oktar kenan wanda wata kotu a ƙasar Turkiya ta yanke masa hukuncin shekaru dubu a gidan kaso, laifukan da aka same shi da su, lalata da manya da kananan yara, karin laifukan da kotu ta samuContinue reading “Adnan Oktar Mai Sinki-Sinkin Mata Har Guda Dubu, An Yanke Masa Hukuncin Shekaru Dubu A Gidan Kaso”

Kwamishinan Ƴan Sanda Na Jihar Zamfara Ya Yi Rangadi A Shinkafi Da Zurmi

KWAMISHINAN YAN SANDA CP ABUTU YARO fcd, YA ZIYAR CI KANANAN HUKUMOMIN SHINKAFI DA ZURMI DOMIN KARA SAMAR DA HANYOYIN ZAMAN LAFIYA MAI DOREWA A JIHAR ZAMFARA. A kokarinsa na tabbatar da hadin kai tsakanin masu ruwa da tsaki musamman Sarakunan Gargaji, Kwamishinan ‘yan sanda CP Abutu Yaro fdc, da wakilin Kwamishinan Tsaro da HarkokinContinue reading “Kwamishinan Ƴan Sanda Na Jihar Zamfara Ya Yi Rangadi A Shinkafi Da Zurmi”

An Kashe Ƴan Bindiga 50 Tare Da Kuɓutar Da Shanu 334 A Zamfara

Dakarun Sojojin Najeriya sun yi dauki ba daɗi da ƴan bindiga a Jihar Zamfara, inda suka kashe ƴan bindigar 50 a kauyen kurya cikin karamar hukumar Kaunara Namoda, sun samu nasarar kubutar da Shanun 334. A wata sanarwa hedikwatar Tsaro ta Sojojin Najeriya ta ce ta yi nasarar kashe ‘yan fashi 50 a ƙauyen KuriyaContinue reading “An Kashe Ƴan Bindiga 50 Tare Da Kuɓutar Da Shanu 334 A Zamfara”

Kwamishinan ‘Yan Sanda Na Jihar Zamfara Ya Yi Rangadi A Bakura DA Maru

KWAMISHINAN YAN SANDA CP ABUTU YARO fcd, YA ZIYAR CI KANANAN HUKUMOMIN MARU DA BAKURA, DOMIN KARA SAMAR DA HANYOYIN ZAMAN LAFIYA MAI DOREWA A JIHAR ZAMFARA. A kokarinsa na tabbatar da hadin kai tsakanin masu ruwa da tsaki musamman Sarakunan Gargaji, Kwamishinan ‘yan sanda CP Abutu Yaro fdc, da wakilin Kwamishinan Tsaro da HarkokinContinue reading “Kwamishinan ‘Yan Sanda Na Jihar Zamfara Ya Yi Rangadi A Bakura DA Maru”

An Karbo Mutane Takwas A Hannun ‘Yan Bindiga Sanadiyar Sulhu A Jihar Zamfara

A kokarin Gwamnatin Jihar Zamfara karkashin jagorancin Gwamna Hon Dr Bello Matawalle na ganin a samu Zaman lafita a Jihar ta hanyar sulhu an karbo mutane takwas 8 daga hannun ‘Yan bindiga, Wadan da aka karbo sun hada da Maza 4 Mata 4, an hannunta wadan nan mutane ga Maigirma Uban Kasar Karal dake MasarautarContinue reading “An Karbo Mutane Takwas A Hannun ‘Yan Bindiga Sanadiyar Sulhu A Jihar Zamfara”

Taƙaitaccen tarihin tshon shugaban Masar Hosni Mubarak

Cikakken sunansa shine Muhammad Honsi El Sayed Mubarak. An haifi shugaba Hosni Mubarek ne a ranar 4 ga watan Mayun 1928 a garin Kafr- ElMesselha dake ƙasar Masar.  ILMI  Bayan ya kammala karatun sakandare ya shiga makarantar horas da hafsoshin jiragen sama ,inda ya samu digiri akan kimiyyar sojojin ƙasa a shekarar 1949. A ranarContinue reading “Taƙaitaccen tarihin tshon shugaban Masar Hosni Mubarak”

Shin kunsan mutumin da ya fi kowa samun lambar yabo a Najeriya 🇳🇬

Dr. Dora Akunyili wacce aka haifeta a ranar 14 July 1954 a garin Makurdi na jihar Benue sannan ta mutu a watan june 2014 a ƙasar India a sakamakon cutar cancer ita ce tafi kowa samun lambar yabo a Najeriya . Dr. Dora Akunyili a loƙacin tana raye ta samu kyautar lambar yabo ko karramawaContinue reading “Shin kunsan mutumin da ya fi kowa samun lambar yabo a Najeriya 🇳🇬”

Z-SIP: Zamfara Disburses ₦56 Million For Youth Empowerment

Zamfara state government said it disbursed more than ₦56 million to 5,600 beneficiaries its Social Intervention Programme (Z-SIP) across the state in January. The coordinator of the programme, Alhaji Abdulhameed Mamanu, said this at a conference in Gusau. News Agency of Nigeria (NAN) reports that Z-SIP is one of the N6 billion empowerment schemes introducedContinue reading “Z-SIP: Zamfara Disburses ₦56 Million For Youth Empowerment”

An soke kuri’un zaben da aka yi akan kyakkyawar budurwa Sai an yi zagaye na biyu

Sai an yi zagaye na biyu: Kwamitin dattijai ya soke zaben da aka yi a kan kyakkyawar budurwa, khadija, a Bauchi. Kwamitin dattijan Giade ya soke nasarar Yunusa a matsayin masoyin Khadija da ya yi nasarar lashe zaben auren khadija. Hukuncin da aka yanke a ranar Asabar 15 ga watan Fabrairu, 2020 wajen karfe 10:15㏂Continue reading “An soke kuri’un zaben da aka yi akan kyakkyawar budurwa Sai an yi zagaye na biyu”

Za a koma zaman majalisar Jahar Zamfara a makarantar firamare

Majalisar Jahar Zamfara za ta koma wata makarantar firamare inda za ta dinga aiwatar da zaman majalisar da sauran harkokinta. Hakan ya biyo bayan fara gyaran zauren majalisar da za a yi.  Gwamna Dr Bello Muhammad Matawalle ya bada kwangilar gyaran ginin zauren majalisar. Wannan ya biyo bukatar da Faruku Dosara, ahugaban masu rinjaye naContinue reading “Za a koma zaman majalisar Jahar Zamfara a makarantar firamare”

Za a koma zaman majalisar Jahar Zamfara a makarantar firamare

Majalisar Jahar Zamfara za ta koma wata makarantar firamare inda za ta dinga aiwatar da zaman majalisar da sauran harkokinta. Hakan ya biyo bayan fara gyaran zauren majalisar da za a yi. Gwamna Dr Bello Muhammad Matawalle ya bada kwangilar gyaran ginin zauren majalisar. Wannan ya biyo bukatar da Faruku Dosara, ahugaban masu rinjaye naContinue reading “Za a koma zaman majalisar Jahar Zamfara a makarantar firamare”

Buhari approves ₦7bn to support music, film, others

The minister of Finance, Budget and National Planning, Zainab Ahmed says the Federal Government through Bank of Industry, BoI, has approved facility of about seven billion naira under its creative industry group. Mrs Ahmed said this at the Greeners Business-to-Business Annual National Economic Dialogue 2020 held in Abuja on Saturday. The economic dialogue has aContinue reading “Buhari approves ₦7bn to support music, film, others”

Gwamnatin Zamfara za ta samar da Asibitoci 147

Gwamnan jihar Zamfara Hon Dr. Bello Mohammed MON (Matawallen Maradun) ya bayyana cewa, gwamnatin sa ta kammala shirin samar da asibitoci 147 a fadin Jihar don inganta harkokin kiwon lafiya musamman ga mazauna yankunan karkarar a jihar. Bayanin haka na kunshe ne a takardar manema Labarai da mai ba Gwamnan shawara na musamman a kanContinue reading “Gwamnatin Zamfara za ta samar da Asibitoci 147”

Zamfara first Female commissioner dead at 78

The death has accrued of Zamfara state first female commissioner, Hajiya Hajara Tambaya Audu. Late Hajiya Tambaya who is also the first registered Midwifery in Sokoto, Kebbi and Zamfara States died at the age of Seventy Eight. She died at Yariman Bakura Specialist Hospital Gusau following a protracted illness, leaving behind her Husband Alhaji BMContinue reading “Zamfara first Female commissioner dead at 78”

Gwamnan Ondo ya bukaci Buhari ya samar da dokar halasta tabar wiwi

Gwamanan Jahar Ondo, Rotimi Akeredolu ya yi kira ga gwamnatin tarayya a karkashim shugaban kasa Muhammad Buhari da ta kirkiro dokokin da za su halasta ta’ammali da tabar wiwi a Najeriya. Gwamna Rotimi ya bayyana haka ne yayin ziyara da ya kai fadar gwamnatin Najeriya, Aso Rock Villa a ranar Talata 4 ga watan FeburairuContinue reading “Gwamnan Ondo ya bukaci Buhari ya samar da dokar halasta tabar wiwi”

Marayu 658 za su samu tallafin ₦Miliyan 164 a Zamfara

Mai Daraja Gwamnan jahar Zamfara Hon Dr Bello Muhammad Matawallen Maradun ya kaddamar da shirin baiwa marayu dari shida da hamsin da Takwas (658). Tallafin Wanda wata kungiya Mai mazauni a kasar saudiya Mai suna International Relief Organization. Mai ofishi a jahar Kaduna a nan Nigeria. Wanda tallafi dai an yi Rigistar wadanda na amfanaContinue reading “Marayu 658 za su samu tallafin ₦Miliyan 164 a Zamfara”

Ofishin Jekadancin China 🇨🇳 ya dakatar da ba Yan Najeriya biza.

Zhou Pingjin Jekadan kasar China a Najeriya, ya ce ” Ofishin Jekadancin kasar ta dakatar da ba ‘yan Najeriya biza. “Ya ce hakan yana daga cikin kokarin da ake na magance cutar coronavirus da ya bullo a kasar Asiya”. Sama da mutane dari ukku ne suka mutu sanadin mummunar annobar a China, yayin da kungiyarContinue reading “Ofishin Jekadancin China 🇨🇳 ya dakatar da ba Yan Najeriya biza.”

Gina Filin Jirgi Da Sabon Gidan Gwamnati A Zamfara Babu Fashi – Matawalle

Gwamnan jihar Zamfara, Hon. Bello Muhammad Matawalen Maradun, ya jaddada cewa, gina sabon gidan gwamnati da filin jirgin sama a Zamfara ba gudu babu ja da baya ko nawa za a kashe, domin, a cewarsa, alheri ne ga al’umma. Gwamna Matawallen Maradun ya bayyana haka ne a gidan gwamnatin jihar lokacin da ya ke amsaContinue reading “Gina Filin Jirgi Da Sabon Gidan Gwamnati A Zamfara Babu Fashi – Matawalle”

Gwamnatin Sokoto Ta cika wa Ma’aikata Alkawarin Mafi Karancin Albashi ₦30,000

Gwamnatin Sokoto Taciwa Ma’aikata Alkawarin Mafi Karancin Albashi Rahotannin damuke samu daga wakilanamu dake jihar Sakkwato yanzun’nan nacewa Ma’aikatan jihar sun soma samun Alert na Albashin watan Junairu. Wakilinmu yace yaci karo da kananan ma’aikata masu karamin Albashi abakin na’urar cirar kudi, kuma sun tabbata masa cewa Sunga Alert na Naira ₦30,000 Sabanin baya daContinue reading “Gwamnatin Sokoto Ta cika wa Ma’aikata Alkawarin Mafi Karancin Albashi ₦30,000”

Mahaifin matashin da baturiya ta biyo Kano zai kai maganar gaban jami’an tsaro na ‘SSS’

Mahaifin matashin da baturiya ta biyo unguwar Panshekara dake jihar Kano, Malam Isa Sulaiman, yace zai kai maganar gaba jami’an tsaro na farin kaya wato State Security Service. Matashin ya hadu da masoyiyar tasa ne, Janine Sanchez a dandalin sada zumunta na Instagram a bara inda har magana tayi karfi mahaifiyar matashin ta amince yaContinue reading “Mahaifin matashin da baturiya ta biyo Kano zai kai maganar gaban jami’an tsaro na ‘SSS’”

Yar Amuruka ta yo tattaki daga California zuwa Kano wajen saurayinta

A yanzu haka Mahaifiyar matashi mai suna Suleman ta amince Dan ta mai shejaru 23 ya bi Masoyiyarsa Mai shekaru 45 wacce tsuntsun soyayya ya dauko ta daga Amurka domin haduwa da masoyi ta da suka hadu a Instagram. Baturiyar Birnin Carlifonia tazo daga Amurka har Garin Panshekara domin tabbatar da soyayyar ta ga matashiContinue reading “Yar Amuruka ta yo tattaki daga California zuwa Kano wajen saurayinta”

Yobe Governor Approves Payment Of ₦30,000 Minimum Wage

The Yobe State Governor, Mai Mala Buni, has approved the payment of N30,000 minimum wage to civil servants in the state. He announced this at an event held on Thursday at the Government House in Damaturu, the state capital. Governor Buni noted that the state government would commence the payment of the new minimum wageContinue reading “Yobe Governor Approves Payment Of ₦30,000 Minimum Wage”

Wani Limami ya auri namiji a bisa rashin sani

An dakatar da wani limami a Uganda, wanda ya auri namijin da a tunaninsa mace ce, kamar yadda jaridar Daily Monitor ta rawaito. Sheikh Mohammed Mutumba ya kadu da ya gano cewa matarsa Swabullah Nabukeera namiji ne mai suna Richard Tumushabe tsawon mako biyu da auren, a cewar jaridar. Lamarin dai ya faru ne bayanContinue reading “Wani Limami ya auri namiji a bisa rashin sani”

Kotun koli ta dage zaman yanke hukuncin zaben Gwamnonin Sokoto,Kano,Imo,Plateau Bauchi da Benue

A labarin duminsa ya bayyana cewa cinkoson jama’a sosai da kuma surutunsu ya sanya kotun Kolin Nijeriya ta dage zaman da ta fara yau na yanke hukuncin shari’ar zaben wasu gwamnonin Nijeriya da ta fara yi a yau. Alkalin-Alkalan Nijeriya Mai Shari’a Ibrahim Tanko dake jagorantar masu shari’a 7 ne ya bayyana dage zaman aContinue reading “Kotun koli ta dage zaman yanke hukuncin zaben Gwamnonin Sokoto,Kano,Imo,Plateau Bauchi da Benue”

An zuma yan sanda a Sokoto saboda shari’ar gwamna da kotun Koli za ta yanke hukunci gobe

Rundunar yan sandan Nijeriya reshen jihar Sokoto ta bayyana cewa a yanzun haka ta barbaza jami’aat a kalla guda 1000 a cikin gari da kewayen jihar, bisa tabbatar da kyakkyawan tsaro bayan Kotun Koli ta yi hukuncin karshe kan wanda ya lashe zaben gwamnan jihar da aka yi a 2019. Dan takarar jam’iyyar APC AhmedContinue reading “An zuma yan sanda a Sokoto saboda shari’ar gwamna da kotun Koli za ta yanke hukunci gobe”

Kamar tatsuniya:Wani Pastor ya kashe shedan mutus har la ila.

Pastor Mboro dake kasar South Africa ya bayyana cewa ya ziyarci Jahannama har ya samu nasarar farfasawa Shedan baki, wai yana shiga Jahannama sai ya hango wasu manya manyan kasar South Africa da sukayi mulki kuma sukayi rayuwa mai tsada anan duniya dukkansu a cikin Jahannama suna karbar gashi. Labarin da jaridar Zambianobserver ta ruwaito.Continue reading “Kamar tatsuniya:Wani Pastor ya kashe shedan mutus har la ila.”

A Najeriya za’a fara samun wutar lantarki ta tsawon awa 18 kullum a kwanan nan

Ministan hasken lantarki, Injiniya Sale Mamman ya ce, akwai yiwuwar ‘yan Nijeriya za su fara samun hasken lantarki na tsawon awanni 18 a kullum da zaran hukumar samar da hasken lantarkin da rarraba shi ta samu megawatt 7,000 na hasken lantarkin. Ministan ya bayar da tabbacin ana samun ci gaba matuka a sashen na samarContinue reading “A Najeriya za’a fara samun wutar lantarki ta tsawon awa 18 kullum a kwanan nan”

An cimma yarjejeniyar tsagiata bude wuta a Libiya

Gwamnatin hadin kan kasa a Libiya ta cimma yarjejeniyar tsagaita bude wuta da dakarun sojin Janar Khalifa Haftar da ke kan bakansu na kwace iko da babbab birnin kasar. Bangarorin biyu da suka dau lokaci suna gwabza fada kan iko da Tripoli sun cimma matsaya na dakatar da fada bayan da wata yarjejeniya da kasashenContinue reading “An cimma yarjejeniyar tsagiata bude wuta a Libiya”

‘Yan Ofereshin Hadarin Daji, sun kashe sama da yan ta’adda 100, a dajin Zamfara da Katsina

Akalla an kashe yan ta’adda su 100, masu fashi da makami da kuma garku da mutane a yankin jihar Zamfara da kuma makwabciyarta jihar, Katsina. Rundunar hada ka ta Ofereshin Hadarin Daji ta bayyana wannan nasarar da ta samu daga watan Disamban 2019 da ya gabata zuwa Janairun 2020 din da muke ciki. Mukaddashin maiContinue reading “‘Yan Ofereshin Hadarin Daji, sun kashe sama da yan ta’adda 100, a dajin Zamfara da Katsina”

JAMB suspends use of NIN for 2020 exams

The Joint Admissions and Matriculation Board (JAMB) has suspended the use of the National Identification Number for registration for the 2020 Unified Tertiary Matriculation Examination UTME. The registrar of JAMB, Ishaq Oloyede, who stated this while briefing journalists in Abuja on Saturday, said the move was to provide more time for candidates to get theirContinue reading “JAMB suspends use of NIN for 2020 exams”

Buhari ya dauki matakin gaggawa bayan Gov, Zulum ya kwana cikin yan gudun hijira

Shugaba Muhammadu Buhari ya bayar da kwangilar gina gidaje 10,000 a jihar Borno a cikin yunkurin da gwamnatin tarayya ke yi na farfado da jihar bayan barnar da ta’addancin Boko Haram ya yi. Gwamnan jihar Borno, Babagana Umaru Zulum ne ya bayyana hakan a ranar Juma’a 10 ga watan Janairu a shafinsa na Twitter. ShugabanContinue reading “Buhari ya dauki matakin gaggawa bayan Gov, Zulum ya kwana cikin yan gudun hijira”

Gov, Aminu Tambuwal Sokoto ya aminta da fara biyan ₦30k mafi karancin albashi

Gwamna Tambuwal Yace watanni baya ya dau alkawalin biyan Sabon mafi karancin albashi na Naira dubu 30 kuma gashi lokacin yayi na cika alkawalin. Don haka zaa soma biyan a wannna Watan na January. Gwamna Tambuwal yace zaa biya duk maaikacin gaskiya ko wata nawa zai dauka idan an gani shi zaa biya shi aContinue reading “Gov, Aminu Tambuwal Sokoto ya aminta da fara biyan ₦30k mafi karancin albashi”

Zamfara Government House Was a LG Secretariat ⇨SSG

The Zamfara government has earmarked N7 billion in the 2020 budget for the construction of a new Government House, according to the Secretary to the State Government, Alhaji Bala Bello Maru. According to the report, Bello disclosed this in Gusau on Thursday after defending the 2020 budget proposals of his office at the House ofContinue reading “Zamfara Government House Was a LG Secretariat ⇨SSG”

World 🌎 War III: France, Germany ready to join forces with US, If Iran attacks

Germany and France have joined other world leaders in reaction to the killing of Iranian top military leader, Maj. Gen. Qassem Soleimani by the US government. Maj.-Gen. Soleimani, Commander of the Quds Force of Iran’s Islamic Revolution Guards Corps, was killed in a US airstrike on his convoy at Baghdad airport on Friday rising theContinue reading “World 🌎 War III: France, Germany ready to join forces with US, If Iran attacks”

Kasar Chadi ta janye sojojin ta 1,200 da ke yaki da boko haram a Najeriya

Kasar Chadi ta janye sojojin ta daga yarjejeniyar gangamin yaki da Boko Haram da aka kulla da ita a Najeriya. Wata sanarwa da Kamfanin Dillancin Labarai na Faransa, AFP ya wallafa jiya Asabar, ya ruwaito kakakin dakarun Chadi, Kanar Azem Bermudoa na cewa sojojin Chadi sun koma gida, daga aikin da aka tura su yiContinue reading “Kasar Chadi ta janye sojojin ta 1,200 da ke yaki da boko haram a Najeriya”

Wata sabuwa: Za’a tsige Shugaba Buhari kafin karshen 2020

Babban faston cocin Chirst Foundation Miracle International Chapel, dake jihar Legas, Prophet Josiah Onuoha Chukwuma ya bayyana shugaban kasa Muhammad Buhari zai bar ofis kafin karshen shekarar 2020. A cewar shi, shugaban kasar zai iya tsallake wannan matsala ne idan har ya iya jure matsalar da za ta taso a karshen watan Nuwambar 2020. Chukuma,Continue reading “Wata sabuwa: Za’a tsige Shugaba Buhari kafin karshen 2020”

Dalilin gina sabon gidan Gwamnati a Zamfara

Korafe-korafe sun cika dandalin sada zumunta akan kudurin gwamnatin jihar Zamfara na gina katafaren gidan gwamnati wanda a hakikanin gaskiya akasarin masu korafin basu fahimci yanayin da ake ciki ba game da harkokin gudanar da mulki da bukatun da suka wajaba wajen gudanarwar Da yawa wasu ba su san cewa tun lokacin da aka samuContinue reading “Dalilin gina sabon gidan Gwamnati a Zamfara”

Abubuwan da Shugaba Buhari ya fada a jawabinsa na sabuwar shekarar (2020)

Tun da farko dai Shugaba Muhammadu Buhari ya fara da yi wa ‘yan Najeriya godiya kan zabensa da suka sake yi a watan Fabrairun 2019. Sannan ya yaba wa abokan hamayyarsa da suka yi takara tare kuma suka dauki kaddara. Shugaban ya kara da cewa ba zai sake tsayawa takarar shugabancin kasar a 2023 ba,Continue reading “Abubuwan da Shugaba Buhari ya fada a jawabinsa na sabuwar shekarar (2020)”

Gov Masari ya amince da fara biyan sabon tsarin albashi na ₦30,000

“Gwamnatin jihar Katsina kalkashin jagorancin Mai girma Gwamnan jihar Katsina Rt. Hon. Aminu Bello Masari ta amince da biyan sabon tsarin albashi na naira dubu talatin (30k)”. “Amincewa da sabon tsarin albashin ya biyo bayan tattaunawa ta tsawon kwana uku da akayi da Kungiyar Kwadago ta kasa reshen jihar Katsina da komitin da Gwamnatin jiharContinue reading “Gov Masari ya amince da fara biyan sabon tsarin albashi na ₦30,000”

How former Zamfara Gov and his Commissioner of fin supervised salary racketeering

A persistent salary racketeering for the past several years was discovered in a first attempt at verifying the pay roll of Zamfara State by the recently appointed Commissioner of Finance, Alhaji Rabiu Garba Gusau. In a press briefing with newsmen yesterday, the Commissioner disclosed that a total of 4,972 persons authorised by the former administrationContinue reading “How former Zamfara Gov and his Commissioner of fin supervised salary racketeering”

An rufe gidan ‘mayu’ (manyu) a kano

Babban sakataren hukumar kula da cibiyoyin kiwon lafiya masu zaman kansu na jihar Kano, Usman Aliyu ya bayyana cewa hukumar ta rufe wani gida da ake kira gidan ‘Mayu’ da mallakin wani mutum mai suna Yahaya Aliyu. Yahaya Aliyu da aka fi sani da ( Ciroman Sarkin Mayu) ne mai mallakin wannan gidan matsafa dakeContinue reading “An rufe gidan ‘mayu’ (manyu) a kano”

4,972 Zamfara Workers To Miss December Salarie

About 4,972 workers in Zamfara state will not receive their December salaries until their genuinety as bonafide workers is ascertained, the state’s Commissioner for Finance, Alhaji Rabiu Garba Gusau, has disclosed. Briefing newsmen in Gusau, Rabiu said the salaries system in the state has many irregularities thus necessitating the position of the state government toContinue reading “4,972 Zamfara Workers To Miss December Salarie”

Zamfara State Gov’t sets committee on ₦30k minimum wage

HIS EXCELLENCY THE STATE EXECUTIVE GOVERNOR, HON. (DR) BELLO MOHAMMED (MATAWALLEN MARADUN), MON, HAS APPROVED THE CONSTITUTION OF 9 MAN NEGOTIATION COMMITTEE ON N30,000:00 NEW MINIMUM WAGE The Executive Governor of Zamfara State, His Excellency Hon. (Dr.) Bello Mohammed (Matawallen Maradun), MON, has approved the constitution of a 9 man Committee for the negotiation ofContinue reading “Zamfara State Gov’t sets committee on ₦30k minimum wage”

Governor Matawalle woos Chinese investors

Governor Bello Mohammad (Matawallen Maradun) has wooed Chinese investors with mouth watering incentives to invest in the solid minerals sector of the state for a win-win partnership. He gave the open beckon when he addressed business moguls in that Country at the China Congress on Mineral Resources And Material Whole Industry Chain summit held inContinue reading “Governor Matawalle woos Chinese investors”

Mata Baƙake Sun Fi Kowa Kyau A Duniya- Ƙwararriya

Princess Ronke Ademiluyi, wadda ta samar kuma shugabar Africa Fashion Week London/Nigeria ta bayyana mata baƙaƙe a matsayin waɗanda suka fi kowa kyau a duniya. Misis Ademiluyi ta faɗa wa Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya, NAN, haka a wani taron kwana biyu na 2019 Africa Fashion Week London Nigeria da aka yi a Legas. AContinue reading “Mata Baƙake Sun Fi Kowa Kyau A Duniya- Ƙwararriya”

Matawalle ya ba Kungiyar kiristoci na Zamfara buhun shinkafa 600 shanu 20 da Miliyan 5

Maidaraja Gwamnan Jihar Zamfara Hon (Dr) Bello Muhammad (Matawallen Maradun, Barden Hausa). Ya ba wa kungiyar (Christian Association of Nigeria CAN) reshen Jihar Zamfara kyautar huhuhuwan shinkafa 600, da shanu 20, tare da tsabar kudi ₦ Miliyan Biyar 5 domin suyi shagulgulan Christmas cikin walwala da farin ciki.

Fadar Najeriya ta nesanta Buhari da hannu a kudirin kara wa’adin mulki

Fadar mulkin Najeriya ta fitar da sanarwar da ke nesanta shugaba Muhammadu Buhari da hannu wajen gabatar da kudirin da ke shirin mayar da tsarin kowanne wa’adi na mulkin kasar zuwa shekaru 6, kudirin da ya sha kaye a gaban majalisun kasar cikin makon jiya. Cikin sanarwar fadar ta bayyana cewa guda cikin ‘yan MajalisarContinue reading “Fadar Najeriya ta nesanta Buhari da hannu a kudirin kara wa’adin mulki”

Matawalle ya shilla China🇨🇳domin ganawa da masu saka jari

Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya yi tattaki zuwa Beijing, China don ganawa da masu saka jari na kasar Sin goma sha daya wadanda suka nuna sha’awar saka jari a jihar. Wata sanarwa wacce aka sanyawa hannu ranar Juma’a ta mai ba gwamna shawara ta musamman, Zailani Bappa ta bayyana cewa an shirya taronContinue reading “Matawalle ya shilla China🇨🇳domin ganawa da masu saka jari”

FG to Distribute ₦10bn Trader Moni Loan in 2020

The Federal Government plans to distribute N10 billion as Trader Moni loan to petty traders and artisans in the 2020 fiscal year. Under the Trader Moni micro credit scheme, the Federal Government through the Bank of Industry (BOI), provides interest free and collateral free loan to petty traders and artisans. The loan ranges from N10,Continue reading “FG to Distribute ₦10bn Trader Moni Loan in 2020”

Gwamnatin Zamfara ta umarci Adamu Alieru da ya dawo da ₦biliyan 22

Gwamnatin jihar Zamfara ta nemi tsohon gwamnan jihar Kebbi, Sanata Adamu Aliero da ya mayar da kudade sama da Naira biliyan 22 asusun jihar wandaaka yi zargin an samu daga kamfaninsa-Allied Trading Firm- a matsayin kudaden kwangilar don hade garuruwa 75 da kauyukan kasa a 2013. Kwamishinan ayyuka da sufuri na jihar, Engr. Isah Mayana,Continue reading “Gwamnatin Zamfara ta umarci Adamu Alieru da ya dawo da ₦biliyan 22”

An yanka ta tashi a Jahar Zamfara

A yau alhamis 12-12-2019 kotun daukaka kara dake da zama a birnin tarayya Abuja (Court of Appeal) Ta yi watsi da karar da Hon Sani Takori Gummi ya yi in da yake kalubalantar hukuncin da (Supreme Court) ⚖️ ta yi na tabbatar da Hon (Dr) Bello Matawalle a matsayin zababben Gwamnan Jahar Zamfara da mataimakinsaContinue reading “An yanka ta tashi a Jahar Zamfara”

NLC asks ex-gov AA Yari to refund ‘illegal pension, allowances’

Following the recent letter from the former governor of Zamfara state Abubakar Yari demanding for his pension benefits from the current administration, the Nigerian Labour Congress (NLC) has asked him to immediately refund to the coffers of the Zamfara State Government what it called the illegal pension and welfare benefits he had collected since leavingContinue reading “NLC asks ex-gov AA Yari to refund ‘illegal pension, allowances’”

Gwamnatin Zamfara za ta hana yara yawon tallace-tallace a lokutan zuwa makaranta

Gwamnatin jihar Zamfara tace wata dokar dake gaban majalisar dokokin jihar zata hana yaran da suka kai shekarun zuwa makaranta yawon tallace-tallace yayin lokutan zuwa makaranta a jihar. Gwamnan jihar Bello Matawalle, shine ya bayyana haka yayin zantawa da manema labarai jim kadan bayan ya karbi kyautar girmamawa akan jin dadin malaman makaranta a Enugu.Continue reading “Gwamnatin Zamfara za ta hana yara yawon tallace-tallace a lokutan zuwa makaranta”

Black History: Bilal ibni Rabah, the 1st man to call Muslims to prayer

Many people today do not know the story of Bilal ibn Rabah, a former slave who became one of the most revered men in Islam after the prophet Muhammad. It is said that Bilal was the son of an Arab slave and his mother was a captured princess of Ethiopia. Born in 580 AD inContinue reading “Black History: Bilal ibni Rabah, the 1st man to call Muslims to prayer”

Gwamna Matawalle ya ja kunnen tsohon Gwamnan Zamfara AA yari

Da marecen jiya alhamis ne 21-11-2019, daya daga cikin jiga-jigan ‘yan ta’addar da su ka Hana Zamfara Zama lafiya, ya rungumi shirin sulhu Wanda gwamnatin jahar ke yi. Tare da Mika Manyan bindigoginsa ga gwamnatin jahar. Da ya ke jawabi mai Daraja gwamnan jahar Zamfara Hon Dr Bello Muhammad Matawallen Maradun, ya nuna jin dadinsaContinue reading “Gwamna Matawalle ya ja kunnen tsohon Gwamnan Zamfara AA yari”

Dan majalisa a Zamfara ya tallafawa mata 50 da kayan sana’a

Dan majalisa mai wakiltar Gusau da Tsafe a majalisar dokokin tarayyar Najeriya, Hon Kabiru Amadu Mai Place, ya tallafawa mata 50 da kayan Sana’a wasu da kudin jari domin dogaro da kansu. Kaman yanda yasha Alkawurrantawa a lokacin yakim neman zabensa zaiyi iya kokarinsa na ganin ya kawar da matsalar Rashin Sana’ar yi ga iyayenmuContinue reading “Dan majalisa a Zamfara ya tallafawa mata 50 da kayan sana’a”

Governor Matawalle urged Islamic scholars to remind Muslims to emulate the virtues of Prophet Muhammad SAW

His Excellency, Zamfara State Executive Governor Hon Dr. Bello Mohammed MON (Matawallen Maradun) has called on the Islamic Scholars in the country to continue to teach Muslim faithful on how to emulate the life of the noble Prophet Muhammad SAW and practice what he taught. The Governor made the call today when he attended theContinue reading “Governor Matawalle urged Islamic scholars to remind Muslims to emulate the virtues of Prophet Muhammad SAW”

Giant 800-year-old ginkgo tree turns bright yellow in south Korea

This photo shows an 800-year-old maidenhair tree turning yellow in Wonju, 130 kilometers east of Seoul, South Korea, on Nov. 12, 2019. The tree is 34.5 meters high with its largest perimeter to be 14.5 meters. The end of the autumn is always the perfect time to witness its foliage turn completely yellow.

Dole duk dan kwangilar da mu ka baiwa aiki ya yi shi kamar yadda mu ka umurta/Gov Matawalle

Domin tabbatar da dukkanin ‘yan kwangilar da aka baiwa aiki sun yi ayukkansu kamar yadda aka ba su, shi. Mai Daraja gwamnan jahar Zamfara Hon Dr Bello Muhammad Matawallen Maradun ya ziyarci titunan bayan tsohowar Tashar Gusau, Wanda gwamnatinsa ta Bayar da kwangila, haka zalika ya ziyarci titin babban masallacin Jumu’a na Gusau tare daContinue reading “Dole duk dan kwangilar da mu ka baiwa aiki ya yi shi kamar yadda mu ka umurta/Gov Matawalle”

Gwamnan Zamfara zai gabatar da takarda a makarantar koyon ilimin tattalin arziki da ke London

Mai darajja gwamnan jahar zamfara, Hon. (Dr). Bello Muhammad Matawallen Maradun MON (Barden Kasar Hausa), zai gabayar da makala (takarda) akan abubuwan tattalin arzikin jahar zamfara musamman ta fuskar sashen hakar ma’adinai a makarantar nazarin tattalin arziki da ke London tsakanin ranakkun 2 ga watan December (watan 12) zuwa 5 ga watan December 2019. WannanContinue reading “Gwamnan Zamfara zai gabatar da takarda a makarantar koyon ilimin tattalin arziki da ke London”

21 Zamfara permanent secretaries fail aptitude test.

Governor Bello Matawalle of Zamfara State has said he decided to drop 21 permanent secretaries because they failed the aptitude test conducted by the state government. Briefing journalists at the Government House, Gusau, on Friday, Matawalle also said the state government decided to reduce the number of permanent secretaries because the state had the highestContinue reading “21 Zamfara permanent secretaries fail aptitude test.”

Dan Majalisa a Zamfara ya Sa Marayu 165 a Makaranta/Jekadiyar Zamfara

Dan majalisar wakilai daga jihar Zamfara, Alhaji Kabiru Maipalace ya samar wa da marayu da masu karamin karfi 165 guraben karatu don su samu ilimi. Alhaji Kabiru Maipalace wanda shi ne yake wakiltar Gusau/Tsafe a majalisar tarayya ya fadi haka ne ta hanyar sakatarenshi, Mustafa Hassan. Ya bayyana wa kamfanin dillancin labaran Nijeriya cewa, yaranContinue reading “Dan Majalisa a Zamfara ya Sa Marayu 165 a Makaranta/Jekadiyar Zamfara”

Security: I was sent by God to govern Zamfara – Matawalle

Governor Bello Matawalle of Zamfara State has restated his commitment to the protection of lives and properties in the state. Mr Matawalle gave the reassurance on Wednesday when communities from Bazai area of Shinkafi Local Government paid him a solidarity visit at the Government House, Gusau. “It is in realization of the fact that IContinue reading “Security: I was sent by God to govern Zamfara – Matawalle”

GWAMNATIN ZAMFARA TA YI BITA YI TARON AKAN SHA’ANIN TSARON JAHAR TARE DA MIKA MAKAMAI GA GWAMNATIN.

Tun bayan da mai Daraja gwamnan jahar Zamfara Hon Dr Bello Matawallen Maradun ya rika ragamar jagorancin jahar, ya ke ta biyar hanyoyin da su ka dace domin magance matsalar Tsaron Zamfara. Hakan ne ya sa gwamnan ya bullo da shirin sasanci Wanda ya taka muhimmiyar rawa wajen kawo zaman lafiya a jahar. Sai daiContinue reading “GWAMNATIN ZAMFARA TA YI BITA YI TARON AKAN SHA’ANIN TSARON JAHAR TARE DA MIKA MAKAMAI GA GWAMNATIN.”