MAULIDIN FARIN JAKADA/ SALEH KAURA

MAULIDIN FARIN JAKADA.. ( 01 ) TARIHIN ABIN TINKAHON TALIKAI… Shi ne: Abul Kasim, Muhammad (SallalLahu alaiHi wa aliHi wa sallam) [53 KH- 11 BH/ 571-633 MLD], dan Abdullahi [81 KH- 53 KH/ 544-571 MLD], dan Abdul-Mutallab [127 KH- 45KH/ 500- 579 MLD], dan Hashim. Bakuraishe, dangantakarsa tana haduwa da Adnan, cikin ‘ya’yan Annabi Isma’ilContinue reading “MAULIDIN FARIN JAKADA/ SALEH KAURA”