Gwamnatin Sokoto Ta cika wa Ma’aikata Alkawarin Mafi Karancin Albashi ₦30,000

Gwamnatin Sokoto Taciwa Ma’aikata Alkawarin Mafi Karancin Albashi
Rahotannin damuke samu daga wakilanamu dake jihar Sakkwato yanzun’nan nacewa Ma’aikatan jihar sun soma samun Alert na Albashin watan Junairu.


Wakilinmu yace yaci karo da kananan ma’aikata masu karamin Albashi abakin na’urar cirar kudi, kuma sun tabbata masa cewa Sunga Alert na Naira ₦30,000 Sabanin baya da wasun su keganin Naira ₦18,000 wasu ₦20,000 .

Idan ba’a manta ba Gwamnan Jahar Rt. Hon. Aminu Waziri Tambuwal A cikin Bayanansa ya ba da Umarnin cewa Atabbata Anbiya mafi karancin Albashi a wannan watan na Junairu shekarar 2020

Published by jekadiyarzamfara

Wannan shafi an bude shine domin sanar da ku halin da duniya take ciki tare da ilmantarwa da nishadantarwa. Ga masu sha'awar turo muna sakonninsu suna iya turo muna sakon Email; - Jekadiyarzamfara@gmail.com A tabbata ana da sahihancin labarin da za'a turo muna tare da shaidar hotuna ko video. Mun gode da kasancewa da jekadiyarzamfara

Leave a comment