Gungun ƴan fashi na farko a Najeriya a shekarar 1962

Waɗannan sune ƙungiyar gun-gun ƴan fashi na farko a Najeriya tare da shugabansu mai suna Atakparakpa Nogiyo bayan sunyi fashi a kasuwar Oba a jihar Benin a shekarar 1962.

FB_IMG_1582581162809

Published by jekadiyarzamfara

Wannan shafi an bude shine domin sanar da ku halin da duniya take ciki tare da ilmantarwa da nishadantarwa. Ga masu sha'awar turo muna sakonninsu suna iya turo muna sakon Email; - Jekadiyarzamfara@gmail.com A tabbata ana da sahihancin labarin da za'a turo muna tare da shaidar hotuna ko video. Mun gode da kasancewa da jekadiyarzamfara

3 thoughts on “Gungun ƴan fashi na farko a Najeriya a shekarar 1962

Leave a comment