Dr. Dora Akunyili wacce aka haifeta a ranar 14 July 1954 a garin Makurdi na jihar Benue sannan ta mutu a watan june 2014 a Ęasar India a sakamakon cutar cancer ita ce tafi kowa samun lambar yabo a Najeriya .
Dr. Dora Akunyili a loĘacin tana raye ta samu kyautar lambar yabo ko karramawa guda 820. Bayan ta rasu da shekaru biyu mijinta ya Ęara binciko waÉansu lambobin yabon guda 110 a cikin akwatinta ,adadin lambar yabonta suka koma guda 110 kenan.
Ita dai Dr. Dora ta riĘe muĘamin Director-General na hukumar NAFDAC a shekarar 2001
Sannan a shekarar 2008 ta riĘe muĘamin ministan sadarwa.