Ba zato ba tsammani sai dai kaga wasu mutane sun zo a gaban sana’arka sun baka wani ticket, sai wasu su zo ka nuna masu ticket su baka ₦50,000 su ce maka Matawalle ya ce a baka.