Mai daraja Gwamnan Jahar Zamfara ya shiga wasu daga cikin Unguwannin marasa karfi dake cikin garin Gusau ya yawata har cikin gidajen Al’umma marassa karfi domin taimaka masu da kudade.
Allah ya saka masa da alkhairi
#SabuwarZamfaraFaraWacce_KowaZaiDara.
📮 Abdulsamad Kabiru Musa
You really try matawalle may fulfill your promises Allah ya dubaka da zuriarka ya Kareka daga masu sharri
LikeLike
Allah yasaka ma wannan gomnati da alheri Allah y kare su daga sharrin makiya ameen
LikeLike
Allah ya Kara daukakashi,ya mashi duk yanda yakeso a rayuwa,Allah ya Kara bamu zaman lafiya a wannan jaha ta Zamfara,dama duniyar musulunci baki daya,albarkar Annabi Muhammad (S A W),Muma Allah kasa munada rabo acikin wannan alheri.
LikeLike
Kaf Nageria Babu Jajirtaccen Governor irin Matawallen Zamfara
LikeLike
Ya Allah ka sakawa Mai daraja gwamnan Zamfara Bello Muhammad Matawalle da akhairi, Ya Allah kada kabar Matawalle da dubararsa ga dukkan al’amuransa na yau da kullun
LikeLike