Wani matashi zai angwance da amare uku a rana daya/Jekadiyar Zamfara

Wani matashi dan asalin kasar Ghana mai suna Osman Hafiz ya kammala shirin daura aure da ‘yammata uku a ranar 23 ga watan Nuwamba.

Za a sha shagalin bikin Hafiz da amarensa; Sikena, Karima, Huzaima, a garin Walele da ke arewacin kasar Ghana.

Published by jekadiyarzamfara

Wannan shafi an bude shine domin sanar da ku halin da duniya take ciki tare da ilmantarwa da nishadantarwa. Ga masu sha'awar turo muna sakonninsu suna iya turo muna sakon Email; - Jekadiyarzamfara@gmail.com A tabbata ana da sahihancin labarin da za'a turo muna tare da shaidar hotuna ko video. Mun gode da kasancewa da jekadiyarzamfara

One thought on “Wani matashi zai angwance da amare uku a rana daya/Jekadiyar Zamfara

Leave a comment