Sai an yi zagaye na biyu: Kwamitin dattijai ya soke zaben da aka yi a kan kyakkyawar budurwa, khadija, a Bauchi.
Kwamitin dattijan Giade ya soke nasarar Yunusa a matsayin masoyin Khadija da ya yi nasarar lashe zaben auren khadija.
Hukuncin da aka yanke a ranar Asabar 15 ga watan Fabrairu, 2020 wajen karfe 10:15㏂ na safe ya soke nasarar Yunusa ne tare da bada umarnin a yi sabon zabe cikin kwanaki bakwai