Maidaraja Gwamnan Jihar Zamfara Hon (Dr) Bello Muhammad (Matawallen Maradun, Barden Hausa).
Ya ba wa kungiyar (Christian Association of Nigeria CAN) reshen Jihar Zamfara kyautar huhuhuwan shinkafa 600, da shanu 20, tare da tsabar kudi ₦ Miliyan Biyar 5 domin suyi shagulgulan Christmas cikin walwala da farin ciki.