INNALILLAHI SUBHANALLAHI A’UZUBILLAHI, MASIFAR DA TA KUNNO KAI A CIKIN AL’UMMA, MADIGO!!!

INNALILLAHI SUBHANALLAHI A’UZUBILLAHI  Masifar Da Ta Kunno Kai A Cikin Al’umma MADIGO  Daga fadila hikaya.  Ba wani abu bane wannan face yawaitawar samuwar mata ‘yan madigo. Dole a kira wannan abin da masifa domin yana daga cikin abubuwan da ke haifar mana masifun da muke fuskanta a yanzu cikin al’umma. Hakika wannan wata jarabawa ceContinue reading “INNALILLAHI SUBHANALLAHI A’UZUBILLAHI, MASIFAR DA TA KUNNO KAI A CIKIN AL’UMMA, MADIGO!!!”

INNALILLAHI WA INNA ILAHI RAJI’UN,  MAHAIFIYAR NAFISA ABDULLAHI TA RASU. 

Mahaifiyar Nafisa Abdullahi Ta Rasu Innalillahi wa inna ilaihi raji’un. Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi tayi rashin mahaifiyarta yau Talata, kamar yanda ta bayyana, tace, mun rasa komai a yau amma Allah yafi mu sonki dan haka zamu biki da addu’a. Nafisar ta kuma yi kira ga masoyanta da su saka mahaifiyar tata cikin addu’o’insu.Continue reading “INNALILLAHI WA INNA ILAHI RAJI’UN,  MAHAIFIYAR NAFISA ABDULLAHI TA RASU. “

“AKWAI YIWUWAR BUHARI BA ZAI TSAYA TAKARA A 2019 BA, BABAGANA KINGIBE AKE MARARI”

“AKWAI YIWUWAR BUHARI BA ZAI TSAYA TAKARA A 2019 BA, BABAGANA KINGIBE AKE MARARI” Muhammad Bin Ibrahim 14/08/2018 Binciken jaridar Daily Independent ya zaqulo cewa qasashen Tarayyar Turai, Amurka, da Ingila da Saudi Arebiya, sun matsa wa Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari lamba a kan kada ya sake tsayawa takara. Wata majiya da jaridar ta kiraContinue reading ““AKWAI YIWUWAR BUHARI BA ZAI TSAYA TAKARA A 2019 BA, BABAGANA KINGIBE AKE MARARI””

FALALAR KWANAKI 10, NA ZUHAJJ!!!  DAGA SHEAK ABDULHAKEEM AHMAD YA’AKUB GUSAU.

FALALAR KWANAKI 10, NA ZULHAJJ !!! Sheak Abdulhakeem Ahmad Ya’akub Gusau  Falalar Kwanaki 10, na Zulhajj, da Muhimmancinsu Abu ne, Wanda ba Sa6ani a ciki Girman Wadannan kunaka yasa har Allah yayi rantsuwa dasu a Qur’ani Surutul Fajr aya ta 1 Imam Bukhari, Muslim, Tirmizi, Ibn Majah da Abu Daud duk sun ruwaito daga IbnContinue reading “FALALAR KWANAKI 10, NA ZUHAJJ!!!  DAGA SHEAK ABDULHAKEEM AHMAD YA’AKUB GUSAU.”

DABBOBIN LAYYA DA KWANAKI 10 NA FARKON ZUL-HAJJI. 

DABBOBIN LAYYA DA KWANAKI 10 NA FARKON ZUL-HAJJI.  Fassarar Salihu Makera Copy Jaridar Aminiya.  Daga Hudubar Imam Murtada Muhammad Gusau Babban Limamin Masallacin Nagazi-Ubete, Okene, Jihar Kogi.  Mukaddima: Bayan haka ya bayin Allah! Daga cikin muhimman lokuta na yin ibada akwai ranaku 10 na farkon watan Zul-Hajji – wata na 12 na shekarar Musulunci, wadandaContinue reading “DABBOBIN LAYYA DA KWANAKI 10 NA FARKON ZUL-HAJJI. “

FALALAR RANAR JUMU’AH 

FALALAR RANAR JUMU’AH Ranar Juma’a rana ce mai falala da girma, wannan ya sa Manzon Allah (Sallallahu Ailaihi Wa Sallam) yake girmamata, yake kuma ware ta da Karin wasu Ibadoji na daban, ga kadan daga abubuwan da ranar Juma’a ta kebanta da su: 1. Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wa Sallam) ya kasance yana karanta SuratusContinue reading “FALALAR RANAR JUMU’AH “

GAREKU MANIYATAN HAJJIN BANA NA JAHAR ZAMFARA

GAREKU MANIYATAN HAJJIN BANA NA JAHAR ZAMFARA Ana kira ga Maniyyatan kananan Hukumomin Bungudu da Bukkuyum da Kaura Namoda da Tsafe da Zurmi da su Halarta a sandanin alhazzai dakr samuru dake garin Gusau.  A yau da misalin karfe 6:00㏘ na marecen domin shirye shiryen wucewa kasa mai sarki saudi arebiya.  Sanarwa Alh. Abubakar SpawaContinue reading “GAREKU MANIYATAN HAJJIN BANA NA JAHAR ZAMFARA”

BUƊAƊƊIYYAR WASIKA ZUWA GA TSOHON GWAMNAN ZAMFARA KUMA SANATA A YANZU! 

BUƊAƊƊIYYAR WASIKA ZUWA GA TSOHON GWAMNAN ZAMFARA KUMA SANATA A YANZU!  Daga Nura Mai Apple, Gusau. Assalamu alaikum, bayan gaisuwa irin ta addinin musulunci, babu shakka, zan yi farin ciki matuƙa idan wannan wasiƙa tawa ta same ka a cikin ƙoshin lafiya da kwanciyar hankali a duk inda kake a cikin Faɗin Ƙasar nan. HaƙiƙaContinue reading “BUƊAƊƊIYYAR WASIKA ZUWA GA TSOHON GWAMNAN ZAMFARA KUMA SANATA A YANZU! “

KO KUNSAN MACEN DA TAFI KOWACE MACE TSAFTA A DUNIYA 

KO KUNSAN MACEN DA TAFI KOWACE MACE TSAFTA A DUNIYA. BINCIKEN MASANA DAGA KASAR AMRUKA. Mace Musulma Ita Ce Ta Fi Tsafta A Duniya Batun sha’anin tsafta yana daga cikin muhimman abubuwan da ake fatan gani a wurin ko wace ‘ya mace saboda yanayin halittar da Allah ya yi musu. Ba kamar namiji ba, aContinue reading “KO KUNSAN MACEN DA TAFI KOWACE MACE TSAFTA A DUNIYA “

BAMU CHANCHANCI KOMAI BA DAGA GWAMNATI;A DAINA KASHEMU. YAN GUDUN HIJIRA 100 AKA KASHE YAYIN DA MUTUM 8000 SUKA TSERO DAGA GIDAJEN SU A KARAMAR HUKUMAR ZURMI. Daga Amag Abdoul. Barayin Shanu naci gaba da cin Karensu ba babbaka a cikin kauyukan Zurmi inda suke ci gaba da mamaye kauyuka tare da yiwa al-umma kisanContinue reading

YAUCE RANAR YAKI DA SHAN MIYAGUN KWAYOYI A DUNIYA. Yau ce ranar yaki da shan miyagun kwayoyi a duniya Matasa da dama a sassan duniya na gurbata rayuwarsu saboda shan miyagun kwayoyi. Yau ce ranar da Majalisar Dinkin Duniya ta ware don yaki da kwankwada da kuma safarar miyagun kwayoyin da ke sanya maye da kuma gurbata tunanin bil’adama. Bikin na yau na zuwa ne a dai dai lokacin da kasashe masu tasowa ke fama da yadda matasa ke rungumar mummunar dabi’ar shan wiwi da hodar iblis da magungunan da ke jirkita kwakwalarsu. Tun a ranar 7 ga watan Disamban shekarar 1987 Majalisar Dindin Duniya ta ayyana wannan rana ta 26 ga watan Yuni a matsayin ranar yaki da sha da kuma safarar kwayoyin. Taken ranar a bana shi ne, “sauraron yara da matasa shi ne mataki na farko wajen taimaka musu samun ci gaba a fannin kiwon lafiya da kuma samun kariya’’. A duk shekara ana samun tallafi daga al’umma da kungiyoyi daban-daban a sassan duniya don magance wannan matsala ta shaye-shaye. A shekarar 2016 majalisar ta gudanar da wani gagarumin taro kan illar kwayoyin, in da daga karshe ta fitar da wani mataki da mambobinta za su dauka wajen yaki da miyagun kwayoyin.