Amarya ta haihu wata hudu da yin aurenta a Kano

Wata mai jego mai suna Maryam Bilal da madaurin auren ta Musa Khalil sun gurfana a gaban kotun majistratrate mai lamba 62, dake zaman ta a garin Minjibir, karkashin mai shari’ah Ibrahim Sarki Ibrahim, da tuhumar hada kai da aikata laifi da kuma cutarwa laifukan da suka saba da sashi na cashi’in da bakwai daContinue reading “Amarya ta haihu wata hudu da yin aurenta a Kano”

Gwamnatin Zamfara ta biya malamai 556 wadan da tsohuwar Gwam ta dauka har ta sauka ba ta biyasu albashi ba.

A Cigaba yunƙurin gwamnatin jahar Zamfara ƙarƙashin jagorancin Mai Daraja gwamnan jahar Zamfara Dr. Bello Muhammad Matawallen Maradun, na tabbatar da walwala da jin daɗin al’ummar jaharsa. Tare da tabbatar da duk wani mai haƙƙi haƙƙinsa ya zo hannunsa. Gwamnatin jahar Zamfara ta biya dukkanin ma’aikata 556 da tsohowar Gwamnatin Shehi ta ɗauka aiki. AmmaContinue reading “Gwamnatin Zamfara ta biya malamai 556 wadan da tsohuwar Gwam ta dauka har ta sauka ba ta biyasu albashi ba.”

Gwamnatin Zamfara ta biya malamai 556 wadan da tsohuwar Gwam ta dauka har ta sauka ba ta biyasu albashi ba.

A Cigaba yunƙurin gwamnatin jahar Zamfara ƙarƙashin jagorancin Mai Daraja gwamnan jahar Zamfara Dr. Bello Muhammad Matawallen Maradun, na tabbatar da walwala da jin daɗin al’ummar jaharsa. Tare da tabbatar da duk wani mai haƙƙi haƙƙinsa ya zo hannunsa. Gwamnatin jahar Zamfara ta biya dukkanin ma’aikata 556 da tsohowar Gwamnatin Shehi ta ɗauka aiki. AmmaContinue reading “Gwamnatin Zamfara ta biya malamai 556 wadan da tsohuwar Gwam ta dauka har ta sauka ba ta biyasu albashi ba.”

Aisha Buhari ta yi yaji daga fadar shugaban kasa

Tana Ina? Mai Magana Da Yawunta Ya Sa Wa Bakinsa Takunkumi ☆Tun Daga Aikin Hajji Har Yanzu Babu Labarinta ☆Hadimanta Ne Ke Wakiltarta A Wajen Taro ☆Tana Gudanar Da Harkokinta A Kafar Sada Zumunta ☆Bincike Ya Nuna Tana Birnin Landan ☆Tarihin Sukar Gwamnatin Mijinta Uwargidan Shugaban Kasa, Aisha Buhari ta fice daga Nnajeriya kusan tsawonContinue reading “Aisha Buhari ta yi yaji daga fadar shugaban kasa”

Gwamna Matawalle ya sanya hannu a yarjejeniyar samar da zaman lafiya, tare da Gwamnonin Katsina, Sokoto, da Hajar Maradi.

Mai Daraja gwamnan jahar Zamfara,Hon Dr. Bello Mohammed MON (Matawallen Maradun) ya Sanya hannu a yarjejeniyar Samar da zaman lafiya tare da takwarorinsa gwamnonin Katsina, Sokoto da Maradi. Yarjejeniya wadda ta wakana Fadar Gwamnatin jahar Maradi ta janhuriyar Niger bayan kammala wani taro kan matsalar tsaron Iyakar Zamfara, Sokoto, Katsina da Gwamnonin jahohin su kaContinue reading “Gwamna Matawalle ya sanya hannu a yarjejeniyar samar da zaman lafiya, tare da Gwamnonin Katsina, Sokoto, da Hajar Maradi.”

Gwamna matawalle ya bayar da umarnin a biya malamai 556. Da Gwamnatin AA yari ta dauka aiki, ta kasa biyansu albashi

Mai Daraja gwamnan jahar Zamfara Hon Dr. Bello Mohammed MON (Matawallen Maradun, Barden Hausa) ya bayar da umurnin a ɗauki Malamai 556 da tsohowar Gwamnatin da wuce ta ɗauka aiki, Amma ta ƙi biyansu albashi da sauran haƙƙoƙinsu. Gwamnan ya bayyar da wannan umurnin ne ga shugaban ma’aikatan jahar Zamfara. Alh. Kabir Balarabe Sardaunan Ɗan’isa.Continue reading “Gwamna matawalle ya bayar da umarnin a biya malamai 556. Da Gwamnatin AA yari ta dauka aiki, ta kasa biyansu albashi”

GUNGUN ‘YAN BINDIGA SUN MIKA WUYA GA GWAMNATIN ZAMFARA

A jiya jumu’a 30-8-2019 wasu gungun ‘yan bindiga da su zama ɗaya daga cikin waɗanda ba su Miƙa wuya ga shirin sulhun Gwamnatin jahar Zamfara ba. Cikin ikon Allah yau sun Miƙa wuya. Da ya ke Jawabi shugaban ‘yan bindigar da ya tuba yau ya kuma Miƙa wuya ga shirin sulhun ABU GALA Wanda kwamandanContinue reading “GUNGUN ‘YAN BINDIGA SUN MIKA WUYA GA GWAMNATIN ZAMFARA”

Gwamnatin Koriya Ta Jinjinawa Gwamnan Zamfara Bisa ‘Yanto ‘Yan Kasarta Daga Hannun Masu Garkuwa

Gwamnatin kasar Koriya ta jinjinawa gwamnan Zamfara, Dk. Bello Matawalle bisa ‘yanto ‘yan kasarta Likitoci daga hannun masu garkuwa. Rahotanni sun bayyana cewa; Dk. Jeng Sunail an sace shi ne a babban Asibitin Tsafe zuwa maboyar da ba a sani ba, inda aka tsare shi har na tsawon wata shida. Wannan bayanin jinjinawar na fitowaContinue reading “Gwamnatin Koriya Ta Jinjinawa Gwamnan Zamfara Bisa ‘Yanto ‘Yan Kasarta Daga Hannun Masu Garkuwa”

Dalilin da ya sa muka tsige Sarkin Maru-Matawalle

Gwamnatin jihar Zamfara ta ce ta tsige Sarkin na Maru ne bayan da kwamitin da ta kafa na bincike kan zarge-zargen hannun sarakunan gargajiya a sata da garkuwa da mutane, ya samu Sarkin da ‘hannu dumu-dumu’ a badakalar a jihar ta Zamfara. Rahoton BBC-Hausa Maimagana da yawun Gwamnan jihar, Yusuf Idris Gusau, ya ce tsigewarContinue reading “Dalilin da ya sa muka tsige Sarkin Maru-Matawalle”

Gwamnan Zamfara zaizo ma Zamfarawa da gagarumin albishiri.

Gwamnan Jahar Zamfara Hon (Dr) Bello Muhammad (Matawallen Maradun) zai shigo da gagarumin tallafin bankin raya kasashen Africa. Domin zuba jari a fanonni da dama domin ya ye talauci da farfado da tattalin arzikin Jahar Zamfara. A ranar talatan nan mai zuwa dai ne ake saran dawowar gwamnan a Jaharsa, inda ya kwashe sama daContinue reading “Gwamnan Zamfara zaizo ma Zamfarawa da gagarumin albishiri.”

Wasu kadan daga cikin falalar ranar juma’a.

Juma‘a ita ce mafi girma a cikin ranaku da ALLAH Madaukakin Sarki ya halitta, ta yadda ya bawa yahudawa zabi sai suka zabi asabar, sa‘annan Ya bawa nasara zabi sai suka zabi lahadi, mu kuma al‘ummar Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi Wasallam sai ALLAH ya azurta mu da wannan rana ta juma‘a. A cikin tane ALLAHContinue reading “Wasu kadan daga cikin falalar ranar juma’a.”

Aikin Hajji a saukake /Jekadiyar Zamfara

Da Sunan Allah, Salati da Sallama su tabbata ga Manzo da Iyalansa da Sahabbai. Daga: Sheak Abdulhakeem Ahmad Ya’akub Gusau. Kasancer aikin Hajji, ba rana daya akeyinsa ba Don haka zanyi bayanin dai dai da ranakun aikin: RANAR 8, GA WATA Ana fara aikin Hajji ne, ranar takwas ga watan Zulhajj, ana karanta (Yaumu Tarwiyati)Continue reading “Aikin Hajji a saukake /Jekadiyar Zamfara”

Gwamnatin Jahar Zamfara za ta dauki Matasa 2000 karkashi hukumar ZAROTA.

Gwamnatin jahar Zamfara za ta samawa matasa dubu biyu aikin yi a karkashin Hukumar Rage Cinkoson Ababen Hawa akan Hayoyin Jahar, mai suna ZAMFARA STATE ROAD TRAFIC AGENCY (ZAROTA). Sabon kwamandan hukumar na jahar Alhaji Aliyu Alhazzai Shinkafi ya sanar da hakan, a zantawarshi da manema labarai a garin Gusau dake cikin jahar Zamfara. AlhajiContinue reading “Gwamnatin Jahar Zamfara za ta dauki Matasa 2000 karkashi hukumar ZAROTA.”

Shirin ruga yana nan daram za’a aiwatar a Jahar Zamfara.

Gwamnatin Zamfara za ta aiwatar da shirin rugga domin kawo karshen matsalar tsaron Jahar. Mai daraja gwamnan jahar Zamfara ya yi zama na musamman da masu ruwa-da-tsakin daga bangaren ‘yan bindiga, shuwagabannin Fulani, ‘Yan sa-kai. A cigaba da yunkurin gwamnan na Samar da tsaro ta hanyar sulhu a jahar Zamfara. Tun da farko dai shuwagabanninContinue reading “Shirin ruga yana nan daram za’a aiwatar a Jahar Zamfara.”

Za mu hada hannu da manyan ma’aikatu wajen zakulo wadan da ake zargi

Shugaban Hukumar Korafe-Korafe da yaki da Almundahana ta kasa Reshen Jihar Kano Barista Muhuyi Magaji Rimin Gado, ya Ce za su Hada Hannu Kanana da Manyan Ma’aikatun Gwamnati wajen Zakulo wadanda ake zargi da yin Almundahana da Dukiyar Jama’a. Daga; Mu’azzam Yakubu Sanka Rimin Gado, ya cigaba da cewa domin ganin ana Sarrafa Dukiyar Al’ummaContinue reading “Za mu hada hannu da manyan ma’aikatu wajen zakulo wadan da ake zargi”

Matawalle ya kama hanyar magance matsalolin matasan Jahar Zamfara.

His Excellency Dr.Bello Muhammad Matawalle Ya Kama hanyar Magance Matsalolin Matasan Jahar Zamfara. Matsalar rashin aikinyi a tsakankanin matasa tana daya daga cikin ummul khabi’isar kowanne irin komawa baya a cikin al-umma wanda rashin ayyukanyi ya haddasar da fitintinu kala daban daban a cikin jahar Zamfara amma Allah cikin ikonsa His Excellency Bello Matawallen MaradunContinue reading “Matawalle ya kama hanyar magance matsalolin matasan Jahar Zamfara.”

Matasa dubu hudu (4000) za su amfana da sabon shirin Gwamnatin Jihar Zamfara (ZASIP)

Mai daraja Gwamnan Jahar Zamfara Hon (Dr) Bello Muhammad Matawalle (Maradun) zai Samawarwa Matasa 4000 ayukkanyi karkashin Sabon Shirin (ZASIP). Mai daraja Gwamnan jihar Zamfara ya Aminta da Canzawa hukumar Matasa ta suna (YECO) zuwa (ZAMFARA SOCIAL INTERVENTION PROGRAMME) Inda za’a dauki matasa Maza da Mata guda (4000) aiki daban daban,tsarin zaiyi aiki kamar irinContinue reading “Matasa dubu hudu (4000) za su amfana da sabon shirin Gwamnatin Jihar Zamfara (ZASIP)”

Majalisar wakilai ta bukaci Buhari ya saki Sheikh Zakzaky.

Majalisar wakilan Najeriya ta yi kira ga gwamnati da ta saki jagoran kungiyar ‘Yan Uwa Musulmi ta ‘yan Shi’a kamar yadda wasu kotunan kasar suka bayar da belinsa a baya. Majalisar ta amince da wannan kuduri ne kwana guda bayan taho-mu-gamar da aka yi tsakanin ‘yan sanda da kuma mabiya Sheikh Ibrahim Elzakazaky a harabarContinue reading “Majalisar wakilai ta bukaci Buhari ya saki Sheikh Zakzaky.”

Shawarwari 20 da Kwamitin karbar Mulki ya ba Gwamna Matawalle

Kwarya-kwaryar Shawarwar da Kwamitin Transition wato kwamitin amsar mulki yabawa Gwamnatin Matawalle domin fara gadan-gadan. Kwamitin karkashin Malam Wakkala Ibrahim 👉Shawara kan Tsaro Zamfara. Kwamitin Transition yabada Shawara ga Gwamna Bello Matawalle, akan yacigaba da kokarin dayayekeyi akan Shawo kan matsalar tsaro babu dare babu Rana domin wannan Matsala itace babbar matsalar dake damun jaharContinue reading “Shawarwari 20 da Kwamitin karbar Mulki ya ba Gwamna Matawalle”

Za mu tabbatar mun mika duk wanda muka samu da hannu wajen badakalar albashin jihar Kano

Za mu tabbatar mun mika duk wanda muka samu da hannu wajen badakalar albashin jihar Kano gaban shari’a/Muhuyi. Hukumar yaki da almundahana ta jihar Kano ta bayyana cewa za ta binciki yadda ake biyan ma’aikatan jihar albashi. Shugaban Barista Muhuyi Magaji Rimin Gado ya ce binciken ya zama dole saboda yadda wasu ma’aikata ke ganinContinue reading “Za mu tabbatar mun mika duk wanda muka samu da hannu wajen badakalar albashin jihar Kano”

Anya lafiya! Jami’in Custom ya kara makansa girma da ga ASC1 zuwa CGC mukamin Hameed Ali.

Wani jami’in Custom na Najeriya mai suna Nura Dalhatu wanda yake da mukamin ASC1 dan asalin jihar Katsina ya kara ma kansa girma zuwa mukamin CGC. Kai tsaye ya nufi hedikwatan Custom da ke Abuja ya kuma ziyarci shugaban hukumar, Com Hameed Ali a ofishinsa don ya amshi mukamin daga hannunsa a matsayin sabon shugabanContinue reading “Anya lafiya! Jami’in Custom ya kara makansa girma da ga ASC1 zuwa CGC mukamin Hameed Ali.”

Yadda AA Yari ya salwantar da biliyoyin nairori har ₦biliyan 251/Jekadiyar Zamfara

Yanzu haka Hukumar EFCC Ta karbi takardun koke gurfanar da Tsohon Gwamna jahar Zamfara Yari akan yanda shida abokansa suka kwashe dunkiyar Alummar jahar Zamfara ya banza. Dr. Sani Abdullahi Shinkafi Ya rubuta takardar Zargin. 1- Naira Biliyan ashirin da biyar (25,000,000,000:00) Da aka baiwa wani kamfani Mallakar Abba Aleiro da sunan sanya wuta aContinue reading “Yadda AA Yari ya salwantar da biliyoyin nairori har ₦biliyan 251/Jekadiyar Zamfara”

Gwamnatin Jahar Zamfara Zata Dauki nauyin Dalibai su yi karatun likitanci a Jami’o’in Najeriya da kashen waje.

Mai Daraja gwamnan jahar Zamfara, Hon. Dr. Bello Mohammed, Matawallen-Maradun ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta dauki ‘yan assalin jahar Domin su yi karatun likitanci da sauran kwasa-kwassan kiyon lafiya a jami’o’in kasarmu Najeriya da na kasashen waje. Gwamnan ya bayyana haka ne a lokacin da ya karbi bakuncin ‘ya’yan kungiyar likitoci Reshen jahar ZamfaraContinue reading “Gwamnatin Jahar Zamfara Zata Dauki nauyin Dalibai su yi karatun likitanci a Jami’o’in Najeriya da kashen waje.”

Gwamna Aminu Waziri Tambuwal ya ziyarci takwaranshi gwamnan Zamfara.

Gwamna Aminu Waziri Tambuwal yayi Kira ga alummar jahar Zamfara da su kawar da banbanci siyasa su hada kai su ba gwamnatin Mutawallen Maradun goyon baya domin ciyar da jahar gaba. Tambuwal yayi wannan kiran ne lokacin da ya kai ziyarar sada zumunci da nuna goyon baya ga takwaranshi na jahar Zamfara a fadar gwamnatinContinue reading “Gwamna Aminu Waziri Tambuwal ya ziyarci takwaranshi gwamnan Zamfara.”

Wani Mutum ya rasa ransa a yayin wata gasar jim’a a Jahar Legas

Lamarin Ya faru a wani Sanannen Hotel dake IKOTUN AREA a LAGOS, bayan abokai biyu sun yi jayayya akan wanda yafi wani Karfin jima’I tare da daukan lokaci mafi tsayi a tsakanin su, yayin da wata Sanannan Karuwa ita kuma ta saka musu Gasar cewa Kowa ya ajiye Dubu Hamsun(N50,000) yayin da duk wanda yafiContinue reading “Wani Mutum ya rasa ransa a yayin wata gasar jim’a a Jahar Legas”

Dalibab makarantar Al-qalam da ke katsina sun kunyata Shehin malami Mufti Menk.

Daliban makarantar Al-Qalam Katsina sun kunyata ni – Mufti Menk. Fitaccen Malamin Addinin Musuluncin kuma shugaban masu fada fatawa na kasar Zimbabwe, Mufti Isma’il Menk wanda yayi suna a kowanne lungu da sako na duniyar, ya bayyana rashin jin dadin shi akan irin yadda daliban makarantar Al-Qalam Katsina suka nuna rashin da’a a gareshi. GaContinue reading “Dalibab makarantar Al-qalam da ke katsina sun kunyata Shehin malami Mufti Menk.”

Gwamnatin Jahar Zamfara za ta samar da rugagen fulani.

GWAMNATIN JAHAR ZAMFARA, ZA TA SAMAR DA RUGGAR FULANI UKU, DOMIN TALLAFAWA YUNKURIN GWAMNATIN TARAYYA NA SAMAR DA TSARO. Gwamnatin jahar Zamfara, ta yi shirin Samar da ruggagen Fulani guda uku, Domin marawa shirin gwamnatin Tarayya na Samar da tsaro a lungu da sako na kasar nan. Gwamna Hon Dr Bello Mohammed Matawalle ya bayyanaContinue reading “Gwamnatin Jahar Zamfara za ta samar da rugagen fulani.”

‘YAN BINDIGA SUN MIKA WUYA TARE DA TATTARO MAKAMAN SU A JAHAR ZAMFARA.

‘Yan bindigar Zamfara da yawa sun tuba, sun mika bindigu 216 – Gwamna Matawalle A ranar lahadi ne gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya bayyana cewa da dama daga cikin ‘yan bindigar da suka hana jihar zama lafiya sun tuba, tare da mika wa gwamnati bindigu 216, yawancinsu samfurin AK47. Hakan na kunshe ne aContinue reading “‘YAN BINDIGA SUN MIKA WUYA TARE DA TATTARO MAKAMAN SU A JAHAR ZAMFARA.”

NASARA DAGA ALLAH, SOJOJI SUN CIKA ALWASHIN DA SUKA SHA. CIKAR WA’ADIN DA JIMI’AN SOJI SUKA BA ‘YAN BINDIGA A JIHAR ZAMFARA NA SA’O’I 24 YA CIKA, SOJOJI SUN FARMA ‘YAN BINDIGA 29 SUKA CIKA.

A kalla ‘yan bindiga 29 ne dakarun sojojin atisayen Operation Hadarin Daji suka kashe yayin harin da suka kai a dajin Moriki na Jihar Zamfara. Mai magana da yawun Rundunar Sojojin, Laftanat Oni Orisun ne ya tabbatar da hakan yayin zantawa da Kamfanin Dillancin Labarai na Kasa a ranar Alhamis a garin Gusau. Ya ceContinue reading “NASARA DAGA ALLAH, SOJOJI SUN CIKA ALWASHIN DA SUKA SHA. CIKAR WA’ADIN DA JIMI’AN SOJI SUKA BA ‘YAN BINDIGA A JIHAR ZAMFARA NA SA’O’I 24 YA CIKA, SOJOJI SUN FARMA ‘YAN BINDIGA 29 SUKA CIKA.”

Jerin sunayen wadan da suka rasa kujerun su cikin awa 24 a APC Jihar Zamfara

Ga jerin sunayensu da mukamansu kama GWAMNA ⇨ Hon. Muktar Shehu Idris Gwamnan Zamfara SANATOCI ◈ Tijjani Yahaya, Zamfara north ◈ Aliyu Bilbis, Zamfara central ◈ Abdulaziz Yari, Zamfara west YAN MAJALISAR DOKOKI TA TARAYYA Muhammad Ibrahim Birnin-Mogaji Kaura-Namoda/Birnin Magaji federal constituency Husaini Moriki Shinkafi/Zurmi federal constituency Rikiji Garba Gusau/Tsafe federal constituency Zubairu Bungudu Bungudu/MaruContinue reading “Jerin sunayen wadan da suka rasa kujerun su cikin awa 24 a APC Jihar Zamfara”

SAURA TAKWAS YA CIKA TAKWAS FAIL ZA MU BASHI KO PASS

Saura kwana takwas kacal Gwamna AA yari ya cika shekara takwas cif yana mulkin Jihar Zamfara, a ranar 29/05/2019 mai zuwa itace ranar da wa’adin mulkinsa zai kare wanda zai mika mulkin ga wanda zai gajesa na hannun damarsa ko kuma waninsa babu dai makawa a wannan ranar mulkin zai fita da ga hannunsa. YawanciContinue reading “SAURA TAKWAS YA CIKA TAKWAS FAIL ZA MU BASHI KO PASS”

Zunuban boye su ne manyan hatsari a rayuwar musulmai

Godiya ta tabbata ga Allah, majibincin dukan al’amurra. Tsira da aminci su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammadu, da alayenSa da sahabbanSa baki daya. Bayan haka, lallai gaskiya –kamar yadda ake fadi- daci ne da ita!. Mai yiwuwa babban dalilin dacinta shi ne, abin da mai bincikenta yake gamuwa da shi akan hanyarsa ta bincike, naContinue reading “Zunuban boye su ne manyan hatsari a rayuwar musulmai”

Yadda zata kaya gobe zaman shari’ar APC Zamfara kotun ALLAH ya isa

Gobe ne in ALLAH ya Kai mu, kotun kolin Najeriya, kotun da in ta yi maka ko ba dai-dai ba, sai dai ALLAH ya isar maka da isarsa! Zata cigaba da sauraren kararar da bangaren Gwamnatin jahar Zamfara, su ka shigar akan cewa tabbas hukucin da wata babbar kotun Shari’a ta jahar Zamfara cewa jam’iyarContinue reading “Yadda zata kaya gobe zaman shari’ar APC Zamfara kotun ALLAH ya isa”

Wata sabuwa wanda yafi kowa kokari a jarabawar share bagen shiga jami’a JAMB bazai samu shiga jami’a ba

Wani yaro dan shekaru 15 da haihuwa mai suna Ekele Franklin, ba zai samu damar shiga jami’a a wannan shekara ba, duk kuwa da cewa shi ya fi kowa samun sakamakon Jarabawar Shiga Jami’a mai kyau a kasar nan. jiya ne dai Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Jami’a (JAMB), ta fitar da sakamakon jarabawar, inda FranklinContinue reading “Wata sabuwa wanda yafi kowa kokari a jarabawar share bagen shiga jami’a JAMB bazai samu shiga jami’a ba”

Wai suka ce haramun ne a ce “Ramadhan Kareen”!

A kowace shekara -a baya bayan nan- sai ka ga ana yada wata fatawa wadda kai da ganin ta, ka san so kawai ake yi a ta kura gami da rikici tsakanin al’umma..!!! Cewa suke yi wai: haramun ne ka taya dan uwan ka murna da kalmar “RAMADHAN KAREEM”! Suna masu kafa hujja da cewaContinue reading “Wai suka ce haramun ne a ce “Ramadhan Kareen”!”

Shugabar Babban Zauren Majalisar Dinkin Duniya ta ziyarci Najeriya Shugabar Babban Zauren Majalisar Dinkin Duniya UN GA María Fernanda Espinosa Garcés za ta ziyarci fadar shugaban Najeriya Abuja a yau Talata don ganawa da shugaba Muhammadu Buhari. Wakilinmu ya bayyana cewa, Shugabar ta isa fadar shugaban kasar da misalin karfe 11:40 na safe. Ana saranContinue reading

Dole ‘Yan Nageriya su shiryawa juyin mulki-Balarabe Musa

Domin kusan kowa barawo ne Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Alhaji Balarabe Musa ya ce yanayin shugabanci a Najeriya ya cika shika-shikan juyin mulki ta fuskar lalacewarsa kamar yadda ya faru a Sudan kwanakin baya ko kuma sojoji su amshe mulki kamar na Venezuela idan dai abubuwa suka cigaba da dagulewa. Tsohon gwamnan ya fadi hakaContinue reading “Dole ‘Yan Nageriya su shiryawa juyin mulki-Balarabe Musa”

Yadda masana shari’a suke hangen yadda zata kaya a kotun koli ta nageriya wajen hukuncin shari’ar APC Zamfara.

MASANA SHARI’A SUNYI HANGE DA TSOKACI AKAN ABUBUWAN DA KOTUN KOLI ZATAYI AMFANI DASU A MAHANGAR ILIMI, DOMIN GUDANAR DA SHARI,AR APC JAHAR ZAMFARA. Mafiyawan Masana Shari’a na hasashen cewa za’a gudanar da akalla zama biyu akan wannan matsala. A kotun ta koli dake garin Abuja Wanda za’a fara zaman a ranar 16th May 2019.Continue reading “Yadda masana shari’a suke hangen yadda zata kaya a kotun koli ta nageriya wajen hukuncin shari’ar APC Zamfara.”

A sanarwa da ‘Yan gudun hijira da masaukai

A bisa ma’aunin Ilimi da hangen nesa, duk wanda ya baro garinsu, inda komai nasa a ce yake, kamar ‘yan Uwansa da abokansa, mahaifansa, wadanda suke a raye da kuma wadanda Allah yayi rasuwa, kuma ya baro abincinsa wanda zaici, ya baro dabbobinsa wadanda ya dogara da su, Kacokan! ya fantsama yayi kaura zuwa waniContinue reading “A sanarwa da ‘Yan gudun hijira da masaukai”

KOTUN DAUKAKA KARA TA YI KIRAN SHARI’AR APC ZAMFARA.

Kotun Kolin Nigeria wacce akewa lakabin Kotun ALLAH isa ta saka ranar 02/05/2019 A matsayin ranar da zata fara sauraren karar da Gwamnatin Zamfara ta Daukaka a Kotun inda take Kalubalantr Hukuncin Kotun Sokoto na set a Site. Recalled. Idan za’a iya tunawa A baya Gwamnatin Zamfara ta Garzaya a Wannan kotu inda take kalubalantarContinue reading “KOTUN DAUKAKA KARA TA YI KIRAN SHARI’AR APC ZAMFARA.”

Mukawar da bara, domin farfado da martabar mu a yankin Arewa.

MU KAWAR DA BARA, DOMIN FARFAƊO DA MARTABAR MU A YANKIN AREWA! Assalamu alakum, Sannun mu da warhaka Da fatan alheri ga kowa, ko shakka babu illar barace-barace a cikin al’umma illa ce mai matuƙar hatsarin gaske wanda ya kamata mu hada hannu ƙarfi da ƙarfe domin yaƙarta a cikin al’ummarmu domin samarwa da ‘yanContinue reading “Mukawar da bara, domin farfado da martabar mu a yankin Arewa.”

RUNDUNAR SOJA TA KADDAMAR DA RUNDUNAR HARBIN KUNAMA A JAHAR ZAMFARA.

Rundunar soja ta kaddamar da RUNDUNAR harbin kunama a jahar Zamfara RUNDUNAR SOJA TA KADDAMAR DA RUNDUNAR HARBIN KUNAMA A JAHAR ZAMFARA. Shugaban Sojojin Nijeriya ,Mejojanar Yusuf Burtai ya kaddamar da Rundunar Harbin kunama kashi na uku da zasu tun kari dazuzukan jihar Zamfara, Katsina da Sokoto dan fafatawa da maharan da su ka addabinContinue reading “RUNDUNAR SOJA TA KADDAMAR DA RUNDUNAR HARBIN KUNAMA A JAHAR ZAMFARA.”

Akuya ta zama magjiyar gari 

A karo na farko a tarihin kasar Amurka an zabi wata akuya mai suna “Lincoln” a matsayin magajiyar garin “Fair Haven” da ke yankin Vermont.  A cewar kafar yada labarai ta Associated Press (AP ),an zabi akuyar a matsayin magajiyar gari ta musamman a garin “Fair Haven” wanda al’umarsa ta haura kimanin mutum dubu 2,500.Continue reading “Akuya ta zama magjiyar gari “

IDAN BA’A SOKE ZABEN ZAMFARA BA, ZAI KAWO RIGIMA ◾◾◾◾◾ IN JI JAM’IYYUN ADAWA 

IDAN BA A, SOKE ZABEN ZAMFARA BA, ZAI KAWO RIGIMA▪▪▪JAM‘IYYUN ADAWA.  Jam’iyyuka adawa da ke jihar Zamfara, sun tabbatar da cewa idan hukumar zaben ta kasa ba ta rushe zaben da ya gudana a makon da ya wuce na Shugaban kasa da na ‘yan majalisun tarayya wan da ke cike da magudi, lalllai za a yiContinue reading “IDAN BA’A SOKE ZABEN ZAMFARA BA, ZAI KAWO RIGIMA ◾◾◾◾◾ IN JI JAM’IYYUN ADAWA “

Kanun labarun duniya 17-01-2019.

回 KANUN LABARUN DUNIYA 17-1-2019 回 ◈ Buhari zai kaddamar da fara aikin tashar jirgin ruwa na farko a Arewacin Najeriya ranar Asabar. Hukumar INEC ta saki sunayen ‘yan takara a jihar Rivers amma babu jam’iyyar APC a ciki. Mataimakin Shugaban Kasa, Yemi Osinbajo ya gana da wasu gwamnonin jihohi a fadar Aso Rock sunContinue reading “Kanun labarun duniya 17-01-2019.”

Kanun labarun duniya na yau 14-1-219.

回 KANUN LABARUN YAU 14–1–2019 回 ◈ Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta kama wasu mutane 4 a jihar Legas, wadanda take zargin suna sayen Shanun sata daga ‘yan bindigar da ke kai hare-hare a jihar Zamfara.  An harbe mutane biyu har lahira, wasu da dama sun samu raunuka yayin wani rikici da ya barke tsakaninContinue reading “Kanun labarun duniya na yau 14-1-219.”

An kama manyan ‘yan kasuwa dake daukar nauyin ‘yan bindiga a jahar Zamfara. 

AN KAMA MANYAN ‘YAN KASUWA DAKE DAUKAR NAUYIN ‘YAN BINDINGA A JAHAR ZAMFARA. ‘Yan sanda sun kama wasu mahauta ‘yan asalin jihar Zamfara mazauna Legas bisa zarginsu da daukan nauyin ‘yan bindigar Zamfara. Mahautan guda hudu da aka kama sune  (1) Alhaji Ago Atine (2) Alawani Abubakar (3) Mohammad Sahagari (4) Bashir Aliyu.  Alhaji AltineContinue reading “An kama manyan ‘yan kasuwa dake daukar nauyin ‘yan bindiga a jahar Zamfara. “

An kama manyan ‘yan kasuwa dake daukar nauyin ‘yan bindiga a jahar Zamfara. 

AN KAMA MANYAN ‘YAN KASUWA DAKE DAUKAR NAUYIN ‘YAN BINDINGA A JAHAR ZAMFARA. ‘Yan sanda sun kama wasu mahauta ‘yan asalin jihar Zamfara mazauna Legas bisa zarginsu da daukan nauyin ‘yan bindigar Zamfara. Mahautan guda hudu da aka kama sune  (1) Alhaji Ago Atine (2) Alawani Abubakar (3) Mohammad Sahagari (4) Bashir Aliyu.  Alhaji AltineContinue reading “An kama manyan ‘yan kasuwa dake daukar nauyin ‘yan bindiga a jahar Zamfara. “

KANUN LABARUN DUNIYA NA YAU 10-1-2019.

回 KANUN LABARUN YAU 10–1–2019 回 Gwamnatin Jihar Zamfara tana cigaba da gano wasu masu rike da sarautun gargajiya da ke taimakawa ‘yan ta’adda a jihar. Hukumar NDLEA A Kano Ta Kama Masana’antar Sarrafa Magungunan Jabu. Sakataren Jam’iyyar PDP Ya Canza Sheka Zuwa APC A Kebbi. Gwamnan Da Ya Fifita Rayuwar Al’umma A Kan NashiContinue reading “KANUN LABARUN DUNIYA NA YAU 10-1-2019.”

YADDA CIKINA YA ZUBE A HANNUN MASU GARKUWA DA MUTANE___ SUMAYYA ZAMFARA.

YADDA CIKINA YA ZUBE A HANNUN MASU GARKUWA DA MUTANE___ SUMAYYA ZAMFARA.  Aminiya_jarida Sumayya Abubakar Dauran mai juna biyun nan da masu garkuwa da mutane suka sace tare da ’yan tagwaye a Jihar Zamfara ta samu kubuta, bayan ta kwashe makonni goma a tsare. Lokacin da Aminiya ta gana da ita, ta bayyana kuncin rayuwarContinue reading “YADDA CIKINA YA ZUBE A HANNUN MASU GARKUWA DA MUTANE___ SUMAYYA ZAMFARA.”

BERA YA LALATA TAKARDUN KUDI DA SUKA KAI NAIRA MILIYAN SHIDA DA RABI A INJIN ATM. 

BERA YA LALATA TAKARDUN KUDI DA SUKA KAI NAIRA MILIYAN SHIDA DA RABI A INJIN ATM.  @Aminiya–Jarida Wani mai gyaran injin cire kudi (ATM) da aka kira don duba matsalar da take sanya rashin aikin injin na tsawon kwanaki, bayan gudanar da bincikensa kan abin da ke hana injin fitar da kudi, ya ce saiContinue reading “BERA YA LALATA TAKARDUN KUDI DA SUKA KAI NAIRA MILIYAN SHIDA DA RABI A INJIN ATM. “

MITExprss TA ZO MAKU DA MAYAFIN MASOYIYA SAI ADUBA DOMIN SIYA 

MITExpress  Kyakkyawan Mayafi (Gyale) Na Masoyiya, duba da kyau Shi aka ya yi, babu tantama duk wanda ya gani kaji yace ya yi.  Cikin sauki da rahusa, akan sari aci riba mai bunkasa.  ♡ Mayafin masoyiya ◈ Masu sari: ₦1500 ◈ Karancin ciniki: 6  ◈ Mai siye kasa da 6: ₦2000 Sai a Hanzarta ayiContinue reading “MITExprss TA ZO MAKU DA MAYAFIN MASOYIYA SAI ADUBA DOMIN SIYA “

RUNDUNAR ‘YAN SANDAN NAGERIYA ZATA DAUKI SABBIN JAMI’AN ‘YAN SANDA 

RUNDUNAR ‘YAN SANDAN NAJERIYA ZATA DAUKI SABBIN JAMI‘AN ‘YAN SANDA.  Sharadi: -Ka/ki zama dan/yar Najeriya -Shekarun haihuwa daga 18 zuwa 25 -Kiredit 5 a jarabawar kammala sakandari, ciki har da lissafi da turanci  -Tsayin mita 1.67 ga namiji, da 1.64 ga mace  Sai a garzaya adireshin daukan aiki na http://www.policerecruitment.ng don karin bayani. Za’a faraContinue reading “RUNDUNAR ‘YAN SANDAN NAGERIYA ZATA DAUKI SABBIN JAMI’AN ‘YAN SANDA “

OPEN LETTER TO GOVERNOR A.A YARI

Zamfara Students’ Future Set to Collapse: AN OPEN LETTER TO GOVERNOR A.A YARI With due respect to you Sir, I write this letter to you, in order to outstretch a momentous message on behalf of my fellow indigenous students of Zamfara State.  1. I will like to start by expressing our profound gratitudes over theContinue reading “OPEN LETTER TO GOVERNOR A.A YARI”

KANUN LABARUN DUNIYAR YAU

▩ KANUN LABARUN DUNIYA 10-11-2018 ▩ ◈ INEC ta wallafa sunayen ƴan takara na jihar Zamfara, babu ɗan takara ko ɗaya daga jam’iyyar APC. ◈ Sarkin Gummi, Justice Lawal Hassan ya koka kan salon yaki da rashawa irin na gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari. ◈ Gwamnatin Buhari ta gurfanar da tsohon Shugaban NDDC a gaban Kotu.Continue reading “KANUN LABARUN DUNIYAR YAU”

KANU LABARUN DUNIYA 

▦KANU LABARUN DUNIYA 6/11/2018▦ ◈ Shugaba Buhari ya gana da wasu jiga-jigan gwamnati da kuma malaman addini. ◈ Gwamnan jihar Plateau, Simon Lalong ya bayyana cewar shugabanin al’umma da na addini ne suka ɗaurewa masu laifi gindi a jihar. ◈ Najeriya za ta cigaba da fitar da ganyen Zobo kasar Mexico. ◈ Majalisar dattawa taContinue reading “KANU LABARUN DUNIYA “

KUNGIYOYIN KWADAGO A NIJERIYA SUN JANYE YAJIN AIKIN GAMA GARI DA SUKA SHIRYA TSUNDUMA A RANAR TALATA. 

KUNGIYOYIN KWADAGO A NIJERIYA SUN JANYE YAJIN AIKIN GAMA GARI DA SUKA SHIRYA TSUNDUMA A RANAR TALATA.  MAJIYA: BBC–HAUSA.  Hakan ya biyo bayan yarjejeniyar da kungiyoyin suka cimma da masu ruwa da tsaki a kasar a kan batun karin mafi karancin albashin ma’aikata na naira dubu 30 bayan taron da suka yi a daren ranarContinue reading “KUNGIYOYIN KWADAGO A NIJERIYA SUN JANYE YAJIN AIKIN GAMA GARI DA SUKA SHIRYA TSUNDUMA A RANAR TALATA. “

YADDA ZAKA NEMI AIKIN NPOWER CIKIN SAUKI

YADDA ZAKA NEMI AIKIN NPOWER CIKIN SAUKI.  ABUBUWAN DA AKE BUKATA.  1.Mafi karancin kwalin da ake bukata a wannan bangaren shi ne kwalin sakandire (SSCE result). 2. Asusun Banki (Bank Account) 3. BVN Ka tabbata sunan da zaka yi amfani da shi ya yi daidai da wanda yake cikin BVN dinka, haka zalika shekarun haihuwa.Continue reading “YADDA ZAKA NEMI AIKIN NPOWER CIKIN SAUKI”

OPEN LETTER TO MR. PRESIDENT 

OPEN LETTER TO MR. PRESIDENT  From: Jamilu Gora  Good day sir. I m here to address you the current ongoinf issues here in my native state (ZAMFARA) concerning criminal activitists. Sir, zamfara state is a state occupied by millions citezens, 95% of citizens are from rural communities, they are also farmers and many are herdsmen.Continue reading “OPEN LETTER TO MR. PRESIDENT “

ƘUNGIYAR NAN MAI YIWA AL’UMMA HIDIMA TA LABOUR ROOM GLOBAL INITIATIVES TA KARRAMA ƘUNGIYAR MATASA ‘YAN GWAGGWARMAYA DA CERTIFICATE. 

ƘUNGIYAR NAN MAI YIWA AL‘UMMA HIDIMA TA LABOUR ROOM GLOBAL INITIATIVES TA KARRAMA ƘUNGIYAR MATASA ‘YAN GWAGGWARMAYA DA CERTIFICATE.  DAGA: Nura Muhammad Mai Apple Gusau A bisa jajircewa da nuna bajinta. ƙungiyar Labour Room ta karrama ƙungiyar Matasa Ƴan Gwaggwarmaya masu fafutikar ganin an samu sauyi mai ma’ana a cikin al’umma, domin kara zaburarwa gaContinue reading “ƘUNGIYAR NAN MAI YIWA AL’UMMA HIDIMA TA LABOUR ROOM GLOBAL INITIATIVES TA KARRAMA ƘUNGIYAR MATASA ‘YAN GWAGGWARMAYA DA CERTIFICATE. “

MUNAFUNCI DODO YAKANCI MAISHI 

MUNAFUNCI DODO YAKANCI MAISHI.  Daga; Amag Abdoul  Dama tin tashin farko mun fada maku cewa wlh gajere bai cancanci jagorancin jahar Zamfara ba Amma a wancan lokacin wasu Dan kawai salon maula da kin gaskiya sukaci gaba da kariyar Gwamnan hayaniya Kuma jagoran gidan Yarin Kiri-kiri a 2019 Insha Allah. Gwamnan hayaniya bai taba zaunawaContinue reading “MUNAFUNCI DODO YAKANCI MAISHI “

SHIN APC NA IYA HADE KAN ‘YA’YANTA BAYAN FIDDA ‘YAN TAKARA? 

Shin APC na iya hade kan ‘ya’yanta bayan fidda ‘yan takara? Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya za ta yi zaben fitar da ‘yan takara na gwamnonin jihohin Bauchi da Legas da Zamfara wadanda aka dage zuwa yau litinin.  Dukkanin jahohin guda uku na fama da rikicin cikin gida na jam’iyyar APC tsakanin masu hamayyar nemanContinue reading “SHIN APC NA IYA HADE KAN ‘YA’YANTA BAYAN FIDDA ‘YAN TAKARA? “

IDAN MILIYOYIN TALAKAWA ZA SU KAWAR DA BAMBANCE-BAMBANCE DA KE TSAKANINSU DOMIN MARA MAKU BAYA, TO YA ZAMA WAJIBI KU 8 KU YI HAKA!

IDAN MILIYOYIN TALAKAWA ZA SU KAWAR DA BAMBANCE-BAMBANCE DA KE TSAKANINSU DOMIN MARA MAKU BAYA, TO YA ZAMA WAJIBI KU 8 KU YI HAKA! Daga: Abdulmalik Sa‘idu Mai Biredi Tashar Bagu Gusau.  Hakika Duk wanda ya ga yadda talakawan jahar zamfara, muka dunkule waje daya, wasunmu daga jam’iyu daban-daban da ma bangaren ‘yan Takara 8Continue reading “IDAN MILIYOYIN TALAKAWA ZA SU KAWAR DA BAMBANCE-BAMBANCE DA KE TSAKANINSU DOMIN MARA MAKU BAYA, TO YA ZAMA WAJIBI KU 8 KU YI HAKA!”

ME YA SA AKA ‘KI SAYARWA’ MATA ‘YAN TAKARA FOM A JAHAR ZAMFARA? RHOTON BBCHAUSA. ☜

ME YA SA AKA ‘KI SAYARWA’ MATA ‘YAB TAKARA FOM A JAHAR ZAMFARA? Rahoton BBCHAUSA Shafa’atu ta ce jam’iyyar APC ta jihar Zamfara ta san ta na da muradin fitowa takara amma ta ki siyar mata da fom Wasu mata a jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya, sun koka kan kin sayar masu da fomContinue reading “ME YA SA AKA ‘KI SAYARWA’ MATA ‘YAN TAKARA FOM A JAHAR ZAMFARA? RHOTON BBCHAUSA. ☜”

Sabon Rikicin 2019: A Na Zargin Yarima Da Shirya Wa Wakkala Gadar Zare A Zamfara. 

Sabon Rikicin 2019: A Na Zargin Yarima Da Shirya Wa Wakkala Gadar Zare A Zamfara.  Daga shafin leadership Ayau  Siyasar jihar Zamfara karkashin jagorancin jam’iyar APC mai mulkin jihar na neman canza salo a sakamakon tsayar da dan takara da gwamnatin jihar ta yi a karkashin jagorancin shugabannin jam’iyar ta APC, wanda ta bayyana cewa, danContinue reading “Sabon Rikicin 2019: A Na Zargin Yarima Da Shirya Wa Wakkala Gadar Zare A Zamfara. “

SAURA KWANA GOMA 10, CIF-CIF AYITA TAKARE.

SAURA KWANA GOMA CIF-CIF AYITA TAKARE.  Saura kwana goma jam’iyyar Apc mai mulki a Jahar Zamfara ta gudanar da zaben fidda gwani na dan takarar da za’a fafata dashi a kakkar zabe ta shekarar 2019 matakin gwamna wanda zaben yake cike da yamutsi. Tsarin zaben dai shine da za’ayi kato bayan kato. Ra’ayin al’umma shineContinue reading “SAURA KWANA GOMA 10, CIF-CIF AYITA TAKARE.”

DAN WASAN SUPER EAGLES ZAI YIMA SAKKWATAWA KYAUTA IDAN SUKACI KANO PILLARS 

DAN WASAN SUPER EAGLES ZAI YIMA SAKKWATAWA KYAUTA IDAN SUKACI KANO PILLARS.  Dan wasan bayan tawagar kwallon kafa ta Najeriya, Super Eagles, Shehu Abdullahi ya yi alkawarin bai wa kungiyar kwallon kafa ta Sokoto United kyautar kudi idan suka ci Kano Pillars.A wani sakon bidiyo da ya wallafa a shafinsa na Twitter, Abdullahi ya yiContinue reading “DAN WASAN SUPER EAGLES ZAI YIMA SAKKWATAWA KYAUTA IDAN SUKACI KANO PILLARS “

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN WASU DA GA CIKIN ALHAZZAN JAHAR ZAMFARA ALLAH YAYI MASU CIKAWA 

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN  WASU DA GA CIKIN ALHAZZAN JAHAR ZAMFARA ALLAH YAYI MASU CIKAWA  Duniya ba matabbata ba: Alhazawan Najeriya 3 sun mutu akan hanyar Madina zuwa Makkah:Ajali aka ce idan yayi kira ko babu ciwo sai an je, a yayin da aka karkare aikin Hajji, mahajjata daga dukkanin fadin Duniya suna komawaContinue reading “INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN WASU DA GA CIKIN ALHAZZAN JAHAR ZAMFARA ALLAH YAYI MASU CIKAWA “

TARIHIN KISAN GILLA A ZAMFARA 2011/18

Tarihin Kisan Gilla A Zamfara. 2011-2018 Daga Abdulrashid Abdullah kano A Farkon Shekarar 2012 Yan Bindiga Sun Kashe Wasu Yan Kasuwa Mutum 15 Kuma Suka Konasu Yayin Da Suke Dawowa Kasuwa Daga Kauyen Shamushalle. Haka 12 Ga Watan Mayu, 2012, Yan Bindiga Sun Harbe Wasu Mutum 8, Yan Sanda 4 A Kauyen Dansadau, 11 GaContinue reading “TARIHIN KISAN GILLA A ZAMFARA 2011/18”

SALLAR IDI DA LAYYA, DAGA SHEAK ABDULHAKEEM AHMAD YA’AKUB GUSAU.

SALLAR IDI DA LAYYA  Sheak Abdulhakeem Ahmad Ya’akub Gusau Sallar Idi an shar’antata ne, Shekara ta Farko bayan Hijra HUKUNCE HUKUNCEN TA Sallar Idi Sunnah mai karfi, domin tun da aka farata, Annabi saw bai dainaba, har wafatinsa A Babbar Sallah, ba’a cin abinci sai andawo ga mai LAYYA da Wanda bazaiyi ba Ana sonContinue reading “SALLAR IDI DA LAYYA, DAGA SHEAK ABDULHAKEEM AHMAD YA’AKUB GUSAU.”

GWAMNONIN JAHOHI TARA 9 MUSULMAI DA ZASU CI TALIYARSU TA KARSHE SUNA RIKE DA MUKAMIN GWAMNA.

GWAMNONIN JAHOHI TARA 9 MUSULMAI DA ZASU CI TALIYARSU TA KARSHE SUNA RIKE DA MUKAMIN GWAMNA.  Yayin da ake ta shirye-shiryen bukin babbar sallah a satin nan mai kamawa wato ranar talata mai zuwa, wasu gwamnoni da dama a Nigeriya na shirin yin bikin sallarsu ta karshe ne a saman karagar mulki musamman ma idanContinue reading “GWAMNONIN JAHOHI TARA 9 MUSULMAI DA ZASU CI TALIYARSU TA KARSHE SUNA RIKE DA MUKAMIN GWAMNA.”

DUK WANI MATASHI DA YAKE TAKARA A JAHAR ZAMFARA IDAN HAR YA HADA HOTONSA KO INCE POSTER DINSHI DA HOTON WANI TSOHON GWAMNA INA BAWA MATASAN JAHAR ZAMFARA KADA SU GOYAMASA BAYA. 

Duk wani matashi dayake takara ajahar Zamfara idan har ya hada hotonsa ko ince poster dinshi da hoton wani tsohon gwamna inabawa Matasan jahar Zamfara Shawara kada su goyamasa baya. Ubaidullah Yahaya Kaura Abun mamaki mune matasa mukace mungaji da mulkin da wadannan mutane sukeyimana shekara da shekaru sun dannemu sun hanamu sakat sunkasa ingantaContinue reading “DUK WANI MATASHI DA YAKE TAKARA A JAHAR ZAMFARA IDAN HAR YA HADA HOTONSA KO INCE POSTER DINSHI DA HOTON WANI TSOHON GWAMNA INA BAWA MATASAN JAHAR ZAMFARA KADA SU GOYAMASA BAYA. “

SOJOJI SUN KASHE WANI SHAHARARREN DAN TA’ADDA A ZAMFARA

SOJOJI SUN KASHE WANI SHAHARARREN DAN TA’ADDA A ZAMFARA.  MAJIYA DAILY TRUST Sojojin da suke yaki da ‘yan ta’adda a jahar zamfara sun kashe wani shahararreb dan ta’adda mai suna Sani Dan Buzuwa, da wasu ‘yan ta’addan biyar, awani hari da sojojib suka kai a gandun dajin kuyanbana dake a jahar ta, zamfara.  Dayake bayyanaContinue reading “SOJOJI SUN KASHE WANI SHAHARARREN DAN TA’ADDA A ZAMFARA”

NI KADAI BAZAN IYA ZABEN SHUGABA NAGARI BA. 

NI KADAI BAZAN IYA ZABEN SHUGABA NAGARI BA. Abdulsamad Kabiru Musa Ni kadai bazan iya zaben shugaba nagari ba, dole sai da ni da ke da kai damu duka mun hadu mun hada kafi da karfe.  Kuri’a ta da taka da taki da taku gaba daya da itace zamu iya cimma wannan burin  Shin kaContinue reading “NI KADAI BAZAN IYA ZABEN SHUGABA NAGARI BA. “