Mai girma Gwamna Bello Muhammad (Matawallen Maradun) ya aminta da ma’aikata dubu daya da arba’in (1040) da anka tantance daga cikin mutun dubu daya da dari hudu (1400) da aka dauka tun a mayun 2014.
Ya Kuma ce afara biyan su albashi.