Lamarin Ya faru a wani Sanannen Hotel dake IKOTUN AREA a LAGOS, bayan abokai biyu sun yi jayayya akan wanda yafi wani Karfin jima’I tare da daukan lokaci mafi tsayi a tsakanin su, yayin da wata Sanannan Karuwa ita kuma ta saka musu Gasar cewa Kowa ya ajiye Dubu Hamsun(N50,000) yayin da duk wanda yafi wani gwaninta toh shine wanda ya cinye Gasar.
Nan take suka nufi inda zasu aikata wannan abu. Abokin Takarar Mamacin ya bayyana cewa sai da Abokin nashi yayi Zuwa(Inzali) Sau Shida ba tare da ya dakata ba, a yayin Zuwa na 7 ne kuma numfashin sa ya dauke nan Take rai yayi Halinsa.
A halin yanzu Jami’an tsaron Gundumar Ikotun Area sun tabbatar da faruwar lamarin, yayin da suke ci gaba da gudanar da bincike.