Kotun Kolin Nigeria wacce akewa lakabin Kotun ALLAH isa ta saka ranar 02/05/2019 A matsayin ranar da zata fara sauraren karar da Gwamnatin Zamfara ta Daukaka a Kotun inda take Kalubalantr Hukuncin Kotun Sokoto na set a Site.
Recalled.
Idan za’a iya tunawa A baya Gwamnatin Zamfara ta Garzaya a Wannan kotu inda take kalubalantar hukuncin kotun daukaka kara dake Sokoto ta yi na cewa damar da aka baiwa jam’iyyar Apc a matakin Jihar Zamfara na shiga zabe a zabubbukkn da Suka gabata Haramtacce ne, domin jam’iyyar ba ta yi primary election ba.