A Jahar Zamfara an kama wata mota makare da bindigogi a garin Gusau babban birnin jahar Zamfara, yanzu haka dai wasu fusatattun matasa sun cinnama motar wuta.
Wannan dai yana faruwa ne a dai-dai lokacin da ake shirye-shiryen gudanar da babban zabe na shugaban kasa da ‘yan majalisar tarayya.