RUNDUNAR ‘YAN SANDAN NAJERIYA ZATA DAUKI SABBIN JAMI‘AN ‘YAN SANDA.
Sharadi:
-Ka/ki zama dan/yar Najeriya
-Shekarun haihuwa daga 18 zuwa 25
-Kiredit 5 a jarabawar kammala sakandari, ciki har da lissafi da turanci
-Tsayin mita 1.67 ga namiji, da 1.64 ga mace
Sai a garzaya adireshin daukan aiki na http://www.policerecruitment.ng don karin bayani.
Za’a fara daga yau har zuwa sati shida 6.
Kuyi share domin mutane su Amfana