SAURA KWANA GOMA CIF-CIF AYITA TAKARE.
Saura kwana goma jam’iyyar Apc mai mulki a Jahar Zamfara ta gudanar da zaben fidda gwani na dan takarar da za’a fafata dashi a kakkar zabe ta shekarar 2019 matakin gwamna wanda zaben yake cike da yamutsi. Tsarin zaben dai shine da za’ayi kato bayan kato.
Ra’ayin al’umma shine ra’ayin Jekadiyar Zamfara, fadi ra’ayin ku, son zuciyar ku, babu nuku-nuku.
SIYASA_RIGAR_YANCI_DA_KARAMCI