INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN WASU DA GA CIKIN ALHAZZAN JAHAR ZAMFARA ALLAH YAYI MASU CIKAWA 

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN 

WASU DA GA CIKIN ALHAZZAN JAHAR ZAMFARA ALLAH YAYI MASU CIKAWA 

Duniya ba matabbata ba: Alhazawan Najeriya 3 sun mutu akan hanyar Madina zuwa Makkah:Ajali aka ce idan yayi kira ko babu ciwo sai an je, a yayin da aka karkare aikin Hajji, mahajjata daga dukkanin fadin Duniya suna komawa gidajensu, wasu kuwa lokacinsu ne ke karewa a kasa mai tsarki, musamman yadda alhazawa ke gamuwa da ajalinsu.Ruwaito shugaban tawagar ma’aikatan kiwon lafiya na Najeriya, Ibrahim Kana ne ya tabbatar da mutuwar mahhajatan, inda yace hadarin ya faru ne a ranar Juma’a 31 ga watan Agusta. “Mun samu labarin wani mummunan hadari daya rutsa da alhazan mu akan hanyar Madina zuwa Makkah, kimain kilomita 120 nesa daga birnin Madina.” Inji Dakta Ibrahim Kana.

Published by jekadiyarzamfara

Wannan shafi an bude shine domin sanar da ku halin da duniya take ciki tare da ilmantarwa da nishadantarwa. Ga masu sha'awar turo muna sakonninsu suna iya turo muna sakon Email; - Jekadiyarzamfara@gmail.com A tabbata ana da sahihancin labarin da za'a turo muna tare da shaidar hotuna ko video. Mun gode da kasancewa da jekadiyarzamfara

Leave a comment