INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN.

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN 

ALLAH yayima jarumin barkwanci Ayuba Dahiru (Tandu) rasuwa ya rasu yau lahadi 19/8/2018 ya rasu bayan gajeriyar rashin lafiya ta kwana biyu. 

Muna rokon ALLAH ya gafarta masa yayi masa rahama.

Published by jekadiyarzamfara

Wannan shafi an bude shine domin sanar da ku halin da duniya take ciki tare da ilmantarwa da nishadantarwa. Ga masu sha'awar turo muna sakonninsu suna iya turo muna sakon Email; - Jekadiyarzamfara@gmail.com A tabbata ana da sahihancin labarin da za'a turo muna tare da shaidar hotuna ko video. Mun gode da kasancewa da jekadiyarzamfara

Leave a comment