NI KADAI BAZAN IYA ZABEN SHUGABA NAGARI BA. 

NI KADAI BAZAN IYA ZABEN SHUGABA NAGARI BA.

Abdulsamad Kabiru Musa

Ni kadai bazan iya zaben shugaba nagari ba, dole sai da ni da ke da kai damu duka mun hadu mun hada kafi da karfe. 

Kuri’a ta da taka da taki da taku gaba daya da itace zamu iya cimma wannan burin 

Shin ka mallaki katin zaben ka, ‘yan cinka, damar ka ta tsawon shekara hudu takanzo lokaci daya sai kuma wata shekara hudu masu zuwa. 

Maza hanzarta ku mallaki naku katin zaben domin saura kwana 15 kacal daga yau zuwa 31 ga wannan wata. 

Katin zaben ka, cikakken ‘yancin ka.

Published by jekadiyarzamfara

Wannan shafi an bude shine domin sanar da ku halin da duniya take ciki tare da ilmantarwa da nishadantarwa. Ga masu sha'awar turo muna sakonninsu suna iya turo muna sakon Email; - Jekadiyarzamfara@gmail.com A tabbata ana da sahihancin labarin da za'a turo muna tare da shaidar hotuna ko video. Mun gode da kasancewa da jekadiyarzamfara

Leave a comment