Hukumar tsaro ta DSS sun tare hanyar shiga ko fita Majalisar Dattijan Tarrayyar Najeriya da Sanyin Safiyar Yau din nan 7/8/2018
Wani labari da yake zo muna cewa sanatocin jam’iyar Apc ne kawai aka bari suka shiga, wanda ake tunanin ana shirin tsige shugaban majalisar Bokola saraki da mataimakin sa.