Shahararen dan wasan barkwancin nan wato rapson ya yo maku wani video domin nishadan tar daku, kamar yanda yace ⇩
“Adam a zango nakeso nazamo sabida haka na yanke cewa zan koyi waka hah!!! Kukalli wannan video kuga yadda takaya dani.(Pls karka kwafsa Bum!!! Bakomai kawai!!!)”
Ku kalli wannan video ku more
🌎Jekadiyar Zamfara